Baya ta haihu: An maka Manoman Shinkafa 300 a Kotu a Jigawa
Shugaban Kungiyar na Jihar Jigawa Alhaji Adamu Haruna Maigoro Hadejia, shine ya bayyana hakan inda ya kara da cewa wasu Manoman sun fara dawowa da kudaden da suka karba na Bashin.
Read More...
Read More...