Hukumar ta baiwa Gidan Television na Arewa24 waadin awa Arba’in da takwas dasu dakatar da haska shirin Kwana Chasa’in da gidan Badamasi nan take. Read More...
Shugaban na NNPC ya tabbatarwa da ‘yan Najeriya wadatuwar man tare da rarraba shi zuwa ko’ina a fadin kasarnan, inda yace duk da annobar coronavirus, kamfanin yana da lita biliyan 2 da… Read More...
Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola, shine ya ayyana hutun a madadin gwamantin tarayya, cikin wata sanarwa da babar sakatariyar ma’aikatar, Georgina Ehuria, ta fitar a Abuja. Read More...
Shugaban rundunar kar ta kwana kan yaki da cutar, kuma kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abba Zakari, shine ya bayyan hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Dutse. Read More...
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya sanar da haka lokacin da ya kai ziyara zuwa cibiyar kebe wadanda ka iya kamuwa da cutar a Dutse, a Otal din three star da kuma sansanin horas da masu!-->… Read More...
A yayinda aka sanya dokar hana fita a wasu yankunan kasar a kokarin da ake na hana yaduwar cutar coronavirus, an gano titunan Abuja, Babban Birnin Tarayyar Najeriya sun zama tamkar!-->… Read More...
Nisantar cunkoson jama'a da aƙalla tsawon mita guda.A goge wuraren taɓawa da hannu da ruwan kashe ƙwayoyin cuta.A riƙa wanke hannu aka-akai da ruwa da sabulu, da ruwan sinadarin kashe!-->… Read More...
kukan targade sai ga karaya ta samu, ƙasar China na murnar fara rabuwa da cutar Korona sai ga shi an samu rahoton ɓullar wata sabuwar cutar me haɗari gaske mai suna Hanta Virus
!-->!-->… Read More...