Rundunar ‘Yan sandan Jihar Jigawa ta makalawa manyan jami’an ta 36 lambar karin girma

0 167

Hukumar kula da ayyukan ‘Yan sanda ta kasa ce ta fitar da sunayen manyan jami’an ‘Yan sandan da aka karawa girma.

Cikin wata sanarwa da kakakin rundunar ‘Yan sandan Jihar jigawa DSP Lawan shine yace wadanda aka karawa girma cikin su akwai, mataimakin kwamishinan ‘Yan sanda, sai kuma  karamin Sifiranta na ‘Yan sanda zuwa mataimakin kwamishinan ‘Yan sanda. Sai kuma kananan sifiranta 5 da aka musu karin girma zuwa babban sifiritanda, da kuma wasu 22 da musu karin girma zuwa sifiritanda na ‘yan sanda.

Leave a Reply

%d bloggers like this: