Makarantar kimiyya da Fasaha ta Kazaure ta ware Naira Milyan 600 domin gudanar da wasu ayyuka a makarantar

0 183

Makarantar kimiyya da Fasaha ta Kazaure ta ware Naira Milyan 600 cikin kasafin kudin shekarar 2024 domin gudanar da wasu ayyuka a makarantar.

Shugaban makarantar Farfesa Babawuro Usman shine ya sanar da haka yayin da yake ganawa da manema labarai.

Yace kudin da aka ware za’ayi amfani dasu domin masu karatun Dilpoma da Babbar Diploma.

Farfesa Babawuro Usman ya kara da cewa ana daukar matakin daga likafar makarantar zuwa Folitaknic.

Yace gwamnatin ta amincewa domin gudanar da wasu ayyuka a cikin makarantar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: