Shugaban kungiyar reshen jami’ar fatakwal Dr. Austen Sado, yace ko da yake wasu cikin abokan aikinsa, basu sami albashinsu ba tun watan fabarairun da ya gabata, said ai hakan, ba zai sanya kungiyar yin na’am da tsarin ba. Da ake hira dashi ta wayar talho, Sado yace umarnin na Cigaba
Shugaban kungiyar ta ASUU na kasa, Farfesa Biodun Ogunyemi, a wata ganawa ta wayar tarho tare da manema labarai, yace gwamnatin tarayya bada gaske take ba dangane da tattaunawarta da kungiyar, inda ya kara da cewa lakcarori baza su koma aiki cikin yunwa ba.Cigaba
Dukkan kungiyoyin 2, na barazanar tafiya yajin aiki domin neman kudade Naira Biliyan 30 na alawus-alawus da kuma nuna turjiya yadda Gwamnatin Tarayya taki bin umarnin kotu akan albashin malaman makarantun firemare da sakandire na cikin jami’o’i.Cigaba