Home Posts tagged Economy
Labarai Mayan Labarai Siyasa

Osinbajo Ya Jagoranci Zaman Kwamitin Tattalin Arziki Karon Farko A Next Level

Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, ya jagorancin zaman kwamitin tattalin arziki a wannan zangon na biyu na shugaban kasa Muhammadu Buhari, mai taken kudirorin Next Level akan Kasafin Kudi. Cikin wadanda suka halarci zaman sun hada da Ministar Kudi, da Ministan Kasafin Kudi da Tsare-Tsare, da Ministan Masana’antu, da Ministan Kasuwanci da Zuba Jari, da […]Continue reading