Home Posts tagged EFCC
Security

EFCC Ta Kama Dan Wani Gwamna

Hukumar da ke yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zakon kasa EFCC tace ta kama dan gidan tsohon gwamnan jihar Kogi marigayi Abubakar Audu, wato Muhammad Audu. Mukaddashin mai magana da yawun hukumar Tony Orilade ya bayyana cewa an kama Muhammad Audu ne bisa zargin sa akan wasu kudade na bayar da makudan dalolin […]Cigaba