Wannan dai na kunshe ne cikin wata sanarwa dauke da sa hannun shugaban kungiyar kuma gwamnan jihar Ekiti Kayode Fayemi, bayan taron kungiyar kan Covid-19 karo na 8, da ya gudana ta kafar Video a jiya Laraba.Cigaba
Majalisar wakilan kasarnan ta dakatar da shirinnan na Gwamnatin tarayya na ciwo bashin kudade Dalar Amurka Biliyan 22.79, wanda aka sahale da fari. Majalisar ta gabatar da jerin rahoton kwamatinta kan ciwo bashi na jadawalin karbar bashin Gwamnatin tarayya na shekarar 2016 zuwa 2018, a matsayin wanda zatayi la’akari dashi kawai a zamanta na Laraba. […]Cigaba