Sannan ya bada tallafin Naira dubu biyar biyar (5,000) ga mata ɗari biyu (200) domin yin jari don dogaro da kai.Continue reading
An gabatar da taron tallafawa Dalibai 200 da fam din Jamb a karamar hukumar Hadejia, wanda dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barr. Abubakar Sadik Jallo ya kaddamar jiya, a garin Hadejia. Taron yasamu halartar manyan mutane kamar su mai girma Baraden Hadejia Amb. Haruna Ginsau da Shugaban karamar Hukumar Hadejia Hon. Abdullahi […]Continue reading