Umarnin dakatarwar dauke da kwanan watan 28 ga watan Satumba, na dauke da sa hannun shugaban hukumar, James Momoh, tare da kwamishinan shari’ah lasisi da bin umarni, Dafe Akpeneye.Cigaba
Yace ba gaskiya bane cewa da ake yan najeriya basa san biyan kudin wuta, ya kara cewa yan kasar basa farin ciki tsawon shekaru ganin yadda ake gudanar da harkokin bada wutar.Cigaba