Shugaban na NNPC ya tabbatarwa da ‘yan Najeriya wadatuwar man tare da rarraba shi zuwa ko’ina a fadin kasarnan, inda yace duk da annobar coronavirus, kamfanin yana da lita biliyan 2 da miliyan 600 na man fetur a ajiye, wanda zai wadaci bukatar man kasarnan har nan da watanni 2 masu zuwa.Cigaba