Wataƙil Atiku Ya Zamo Shugaban Ƙasa Gobe

0 177

Kotun Sauraren ƙararrakin zaɓen shugaban ƙasa ta ce a gobe Laraba 11 ga watan Agusta za ta zartar da hukunci akan ƙarar da Atiku ya kai shugaban ƙasa Muhammad Buhari, jam’iyyar APC da kuma hukumar zaɓ e mai zaman kanta.


Tun da farko Atiku Abubakar da jam’iyyarsa ta PDP sun zargi waɗanda su ke ƙara da tafka magudi a zaben shugaban ƙasar da ya gabata.

Kazalika sun ce Shugaba Buhari ba shi da takardun kammala makaranta.


Wanda hakan ya jawo musayar hujjoji na tsawon watanni tsakanin mai ƙara da waɗanda ake ƙarar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: