Labarai

Hakumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta gabatar da wasu dokoki gabanin babban zaben 2023

hakumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta gabatar da wasu dokoki gabanin babban zaben 2023 da tafe a badi. Shugaban hakumar Farfesa Mahmood Yakubu, ya bayyana hakan yau juma’a yayin wani zama tsakanin kwamatin hadin guiwa domin tabbatar da tsaro a babban zaben. Wanda aka gudanar a hedikwatar Continue reading
Labarai

Dalilan da yasa mutum 10 cikin 23 basu tsallake tantancewar kwamati ba – APC

Mutane 10 daga cikin yan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC sun gaza kai banten su, a tantancewar da babban kwamatin ya gudanar a ranakun litinin zuwa jita alhamis cikin makon nans. Shugaban kwamatin John Oyegun ne ya bayyana hakan a yau juma’a. A cewarsa yan Takara 13 kawai daga cikin Continue reading
Labarai

Kungiyar lauyoyi ta ce Malam Abduljabbar bai cancanci kariyar su ba

Kungiyar lauyoyi masu kare marasa galihu a Najeriya ta ce Abduljabbar Nasiru Kabara bai cancanci samun kariyarsu ba, irin wadda suke bai wa masu karancin gata bayan ficewar lauyansa Ambali Muhammad daga shari’ar da ake yi masa ta yin batanci ga addini. Wata kotun shari’ar musulunci Continue reading
Labarai

Rigingimun da suka dabaibaiye jam’iyyar APC kan mutumin da za a tsayar takarar 2023 ba zasu hana shugaba Buhari tafiya aiki ba – Fadar Shugaban Kasa

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya baro birnin Madrid na Sifaniya a hanyarsa ta dawo wa Abuja bayan kammala ziyarar kwanaki uku. Ana saran shugaban ya iso Najeriya kafin lokacin sallah Juma’a. Buhari zai dawo gida ya fuskanci rigingimun da suka dabaibaiye jam’iyyarsa ta APC kan Continue reading
Labarai

Da ɗumi ɗuminsa: Kwamitin tantancewa na mam’iyyar APC ya haramtawa ƴan takarar shugaban ƙasa guda goma (10) tsayawa takara

Da ɗumi ɗuminsa: Kwamitin tantancewa na mam’iyyar APC ya haramtawa ƴan takarar shugaban ƙasa guda goma (10) tsayawa takara. Karin bayanina tafe…Continue reading