Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Amir Muhammad
  • Page 296

Author

Amir Muhammad 2979 posts 0 comments

Amir Muhammad Harbo is an accomplished researcher, digital journalist, and dedicated fact-checker, currently serving as the Head of Digital Operations.

Addini

Gwanna Badaru Ya Bukaci Wadanda Suka Bude Makarantun Islamiyya da su Sake Rufewa

Amir Muhammad Jul 2, 2020 0
Hadakar kungiyar makarantun Islamiyya ta jihar Jigawa ta umarci dukkanin makarantun islamiyyaun da suka koma karatu dasu rufe, ba tare da bata lokaci ba. Da yake bayarda umarnin a…
Read More...
Al'ajabi

Wani Mutum Yayi Ƙarar Matarsa Saboda Tana Haifa Masa Ƴaƴa Munana

Amir Muhammad Feb 11, 2020 0
Wani mutum Mai suna Sin Jian feng ya yi karar matarsa saboda Haifa masa munanan ’ya’ya, “Na auri matata saboda soyayya, amma lokacin da ta fara haihuwar ’ya ta farko sai muka fara…
Read More...
Uncategorized

Hukumar Hisbah Ta Kashe Auren Dole Har 330 A Jihar Jigawa

Amir Muhammad Feb 10, 2020 0
Hukumar Hizbah a jihar Jigawa ta sanar da cewa ta kashe auren dole guda 330 da aka gudanar a shekarar 2019 bayan amaren sun gudu daga gidajen auren nasu. Shugaban hukumar Ustaz…
Read More...
Uncategorized

Wani Direban Mota Yayi Kutse cikin jerin Gwanon Motocin Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osibanjo

Amir Muhammad Feb 8, 2020 0
Abubakar Musa mai shekara 43 mazaunin Oshodi cikin jihar Legas yayi kutse cikin jerin rukunin motocin yan rakiyar mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osibanjo. Mai gabatar da…
Read More...
Jigawa

Dan Majalisa Ya Bayarda Tallafin Fam Din Jamb Ga Dalibai 200 A Jigawa

Amir Muhammad Feb 6, 2020 0
An gabatar da taron tallafawa Dalibai 200 da fam din Jamb a karamar hukumar Hadejia, wanda dan majalisar jiha mai wakiltar karamar hukumar Hadejia Barr. Abubakar Sadik Jallo ya…
Read More...
Al'ajabi

Wata Mata Ta Kashe Mijinta Har Lahira Akan Cajar Waya A Katsina

Amir Muhammad Feb 5, 2020 0
Wata matar aure yar shekara 17 mai suna Rabi Rabiu, ta kashe mijinta har lahira mai suna Shamsu Salisu a ranar Larabar da ta gabata a jihar Katsina, a lokacin da suke jayayya da juna…
Read More...
Addini

Abin Boye ya Fito Fili: Ainihin Dalilin Da Ya Sanya Gwamnati Ta Saki El-Zakzaky

Amir Muhammad Aug 6, 2019 1
Rashin Mafita – A daidai lokacin da yan shi’ar suka matsa kaimi da yin zanga-zanga, wanda har takan zamo sanadiyyar asarar dukiya da rayuka, sai ga wata fitinar daban ta bullo daga…
Read More...
Labarai

Hanyoyi 10 Na Sanya Mijinki Farin Ciki

Amir Muhammad Jul 12, 2019 0
Akwai buƙatar nazari domin samo hanyar maganin mutuwar aure a ƙasar Hausa saboda yawaitar faruwarsa. Don haka ne muka kawo muku wannan shawarwari ko zasu taimaka. 1- Girmama Shi …
Read More...
Labarai

Attajiran Ƙasar Nan Sun Yiwa Super Eagles Alƙawarin Maƙudan Kuɗaɗe

Amir Muhammad Jul 12, 2019 0
Manyan Attajiran ƙasar nan guda biyu, Aliko Dangote da Femi Otedola sun yiwa ƴan wasan tawagar Super Eagles ɗin ƙasar nan dake gasar cin kofin Afirka a Masar alkawarin kuɗaɗe idan sun…
Read More...
Jigawa

An Bayyana Sawaba FM a Matsayin abar Kwatance

Amir Muhammad Jul 11, 2019 0
An bayyana gidan Rediyon Sawaba a matsayin gidan rediyon jama’a wacce bata nuna kabilanci kuma shirin gidan rediyon mai suna ‘Igbo Kwenu’ shine irinsa na farko a yankin. Shugaban…
Read More...
Previous 1 … 294 295 296 297 298 Next

Latest News

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi Bashin Sisin Kobo…

Prev Next 1 of 1,768
Popular Topics
  • Labarai6414
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar…

13 hours ago

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai…

13 hours ago

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi…

13 hours ago
Prev Next 1 of 1,768

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.