Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Amir Muhammad
  • Page 6

Author

Amir Muhammad 2979 posts 0 comments

Amir Muhammad Harbo is an accomplished researcher, digital journalist, and dedicated fact-checker, currently serving as the Head of Digital Operations.

Labarai

Garken giwaye sun yi mummunar barna a tsakiyar kasar Mozambik inda suka lalata gidaje da rumbunan…

Amir Muhammad Jan 3, 2023 0
Garken giwaye sun yi mummunar barna a tsakiyar kasar Mozambik inda suka lalata gidaje da rumbunan abinci da kuma amfanin gona. Jami'ai a lardin Safala na kasar sun ce dabbobin na…
Read More...
Labarai

Shugaban kamfanin BUA ya baiwa jami’ar Alqalam tallafin kudi na naira miliyan 250 domin bunkasa…

Amir Muhammad Jan 3, 2023 0
Jami’ar Al-Qalam ta Katsina ta yabawa shugaban rukunin kamfanin BUA, Abdulsamad Rabi’u da ya baiwa jami’ar tallafin kudi na naira miliyan 250 domin bunkasa ababen more rayuwa. …
Read More...
Labarai

Kashi mafi yawa na ƙasashen duniya za su shiga cikin babban matsin tattalin arziki – IMF

Amir Muhammad Jan 3, 2023 0
Shugabar asusun bayar da lamuni na duniya IMF, Kristalina Georgieva, ta ce tattalin arzikin duniya na cikin mummunan yanayi, inda ta yi gargaɗin cewa kashi ɗaya bisa uku na ƙasashen…
Read More...
Labarai

Hukumar Immigration reshen jihar Jigawa ta ceto mutane shida da aka yi safararsu

Amir Muhammad Jan 3, 2023 0
Hukumar shige da fice ta kasa, Immigration, reshen jihar Jigawa, ta ce ta ceto mutane shida da aka yi safararsu a jihar. Kwanturolan hukumar a jihar, Ahmed Bagari, ya shaida wa…
Read More...
Labarai

Garba Shehu bayyana Obasanjo a matsayin mutum marar da’a da ke sukar shugabanni saboda son kansa

Amir Muhammad Jan 3, 2023 0
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a, Mallam Garba Shehu, ya bayyana tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a…
Read More...
Labarai

Gwamnan CBN Emefiele ya bukaci a biya shi diyyar Naira miliyan 500 bisa zargin bata masa suna daga…

Amir Muhammad Jan 3, 2023 0
Gwamnan babban bankin kasa, CBN, Godwin Emefiele, ya bukaci a biya shi diyyar naira miliyan 500 bisa zargin bata masa suna daga Muhammad Gudaji Kazaure, dan majalisar wakilai. …
Read More...
Labarai

Zan samar da dokar da baci kan samar da ayyukan yi ga matasa da zarar an zabe ni a Gwamnan jihar…

Amir Muhammad Jan 2, 2023 0
Dan Takarar Gwamnan Jihar Jigawa na Jam’iyar PDP Mustapha Sule Lamido, ya bayyana cewa zai sanar da dokar da baci kan samar da ayyukan yi ga Matasa da zarar an zabe shi Gwamna a…
Read More...
Labarai

Rashin tsaftar muhalli da zuba shara akan hanyoyi ne ke kawo wa mummunar ambaliyar ruwa –…

Amir Muhammad Jan 2, 2023 0
Gwamnatin Jihar Kano ta dora Alhakin sauyin yanayi da ambaliyar ruwa kan rashin tsaftar muhalli da kuma zuba shara akan hanyoyi da magudanan ruwa da ke sassan Jihar. Gwamnatin Jihar…
Read More...
Labarai

Wasu yan bindiga sun sace wani Kanal mai ritaya da yayan sa 2 a hanyar Gusau-Tsafe da ke jihar…

Amir Muhammad Jan 2, 2023 0
Wasu yan Bindiga sun sace wani Kanal Mai Ritaya mai suna Rabiu Yandoto da yayan sa 2 a hanyar Gusau-Tsafe da ke Jihar Zamfara. Wani mazaunin yankin Mohammed Hassan, shine ya bayyana…
Read More...
Labarai

Tinubu ne kadai zai iya samar da tsayayyir wutar lantarki a Najeriya

Amir Muhammad Jan 2, 2023 0
Kwamatin Yakin Neman Zaben Dan Takarar Shugaban Kasa na Jam’iyar APC, ya ce akwai damar samar da wadatacciyar wutar lantarki da kuma shirin samar da gidaje ga yan Najeriya cikin…
Read More...
Previous 1 … 4 5 6 7 8 … 298 Next

Latest News

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi Bashin Sisin Kobo…

Prev Next 1 of 1,768
Popular Topics
  • Labarai6414
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar…

13 hours ago

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai…

13 hours ago

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi…

13 hours ago
Prev Next 1 of 1,768

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.