Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Amir Muhammad
  • Page 7

Author

Amir Muhammad 2979 posts 0 comments

Amir Muhammad Harbo is an accomplished researcher, digital journalist, and dedicated fact-checker, currently serving as the Head of Digital Operations.

Labarai

Za mu ɗauki ma’aikata kusan miliyan daya da rabi don gudanar da aikin zaɓe cikin inganci…

Amir Muhammad Jan 2, 2023 0
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya ta bayyana cewa za ta ɗauki ma'aikatan wucin-gadi kimanin miliyan 1.4. Waɗanda suka haɗar da masu yi wa ƙasa hidima da ɗaliban manyan…
Read More...
Labarai

Har yanzu bani da yarjejeniya da wani dan takara a zaben 2023 – Wike

Amir Muhammad Jan 2, 2023 0
Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya ce shi da abokansa da aka fi sani da G-5 ba su kulla yarjejeniya da wani dan takarar shugaban kasa ba gabanin zaben 2023 ba. Gwamnonin na G-5 da…
Read More...
Labarai

‘Zan bude dukkan iyakokin Nijeriya bayan na lashe zabe a 2023’ -Atiku Abubakar

Amir Muhammad Jan 2, 2023 0
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal ya ce dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ne zai lashe zaben 2023. Tambuwal ya bayyana cewa Atiku zai sake bude iyakokin Nijeriya…
Read More...
Labarai

Ana sa ran shugaba Buhari zai rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2023 a ranar Talata

Amir Muhammad Dec 31, 2022 0
Shugaban Majalisar Dattawa Ahmed Lawan ya ce ana sa ran shugaban kasa Muhammadu Buhari zai rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2023 a ranar Talata, 3 ga Janairu, 2023. Dan…
Read More...
Labarai

Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta cigaba da baiwa hukumar Hisba kulawa ta musamman domin gudanar da…

Amir Muhammad Dec 30, 2022 0
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce za ta cigaba da baiwa hukumar Hisba kulawa ta musamman domin gudanar da aikin ta yadda ya kamata. Mataimakin gwamnan jiha Mallam Umar Namadi ne ya bada…
Read More...
Labarai

Darajar kuɗin naira za ta sake faɗuwa wanwar yayin da shekarar 2022 ke ƙarewa a Najeriya

Amir Muhammad Dec 23, 2022 0
Masana harkokin sauyin kuɗi a Najeriya na ganin darajar kuɗin naira za ta sake faɗuwa wanwar yayin da shekarar 2022 ke ƙarewa, musamman a farashin gwamnati. Ana canzar da dala ɗaya…
Read More...
Labarai

Gwamnatin tarayya tace ta kashe sama da naira biliyan 5 wajen gyaran chaji ofisoshin yan sanda

Amir Muhammad Dec 23, 2022 0
Gwamnatin tarayya a jiya alhamis tace ta kashe sama da naira biliyan 5 wajen gyaran chaji ofisoshin yan sanda a duka sassan kasar nan a tsakanin shekarar 2019 zuwa 2022. Haka kuma…
Read More...
Labarai

Jam’iyyar APC tana zargi PDP da shirya ta da hargitsi don hana zaben 2023

Amir Muhammad Dec 22, 2022 0
Kwamitin yaƙin neman zaben ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya zargi babbar jam'iyyar adawa ta PDP da shirin ta da hargisti don hana gudanar da zaben…
Read More...
Labarai

Shugaba Buhari ya aike da karin kasafin kudi na Naira biliyan 819 ga Majalisa domin amincewa

Amir Muhammad Dec 22, 2022 0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya aike da karin kasafin kudi na Naira biliyan 819.5 ga Majalisar Dokoki ta Kasa domin amincewa. Ana sa ran za a bai wa kasafin lamuni ta hanyar samun…
Read More...
Labarai

Bankin CBN yace bai san yawan sabon kuɗin da suka buga ba

Amir Muhammad Dec 22, 2022 0
Mataimakiyar gwamnan Bankin Najeriya dake kula da dai-daita al'amuran kuɗi Aisha Ahmad ta ce bata san yawan adadin sabon kuɗin da bankin na CBN ya fitar ba don fara amfani da su a…
Read More...
Previous 1 … 5 6 7 8 9 … 298 Next

Latest News

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi Bashin Sisin Kobo…

Prev Next 1 of 1,768
Popular Topics
  • Labarai6414
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar…

13 hours ago

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai…

13 hours ago

Tun da Na Zama Gwamnan Kaduna Ban Karɓi…

13 hours ago
Prev Next 1 of 1,768

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

Ya Kamata A Kyautata Rayuwar Talaka Bayan Cire Tallafin Mai…

An Kama Mai Safarar Bindigogi A Tashar Mota A Zariya

Alƙawarin Atiku Na Dawo da Tallafin Mai Ya Jawo Muhawara A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.