Jami’in hulda da Jama’a na hukumar lura da kiyaye dokokin tuki Jihar Ondo Mista Babatunde Akinbiyi shine ya bayyana haka cikin wata sanarwa da aka rabawa manema labarai. Read More...
Kwamishinan lafiya na jihar Dr. Abba Zakar, shi ne ya bayyana hakan, da yake ganawa da yan jaridu, kan sakamakon gwajin yaran 16 daga cikin 45 da ya nuna suna dauke da cutar Corona. Read More...
Bayan da jihohin Arewa suka cimma matsaya akan dakatar da al'amarin Almajirci a yankin, ta hanyar mayar da kowanne Almajiri garin da ya fito, yanzu haka jihar Jigawa ta karbi irin… Read More...
Gwamnan jihar ta Nassarawa Andullahi Sule ne ya bayyana hakan yayin jawabi ga Almajiran dake jihar da suke cikin rukunin farko da za'a mayar da suka fito daga kudancin jihar. Read More...
Wannan ya sa ‘yan jarida ba sa samun damar sauke nauyin da ke wuyansu na sanar da al’umma irin abubuwan da ke faruwa a sassa daban-daban na duniya, musamman abubuwan da gwamnatoci ko… Read More...
Sai dai an samu bambancin lissafi idan aka kwatanta da alƙaluman da hukumar NCDC ta bayyana na masu ɗauke da cutar, hukumar a daren jiya ta ce, tana da labarin mutane 7 ne kacal dake da… Read More...
An samu masu ƙarin masu Korona a Jigawa Gwamna Badaru Muhammad ya dauki Sabbin matakai. Ga kadan daga cikin jawabinsa a Daren Yau.
1- Sakamakon samun sabbin masu ɗauke da cutar!-->!-->!-->… Read More...