Browsing Category
Jigawa
Matakan Kariya Daga COVID-19 A Sauƙaƙe
Nisantar cunkoson jama'a da aƙalla tsawon mita guda.A goge wuraren taɓawa da hannu da ruwan kashe ƙwayoyin cuta.A riƙa wanke hannu aka-akai da ruwa da sabulu, da ruwan sinadarin kashe!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Muhammad Baduru ya ƙaddamar da kwamitin ko ta kwana Saboda Korona
Gwamnatin jihar Jigawa ta kafa kwamiti mai mutane 19 domin zama cikin shirin a dalilin rahotanni ƙaruwar masu kamuwa da cutar Korona a Nijeriya
A yau ne dai aka wayi gari da samun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kaddara: Gobara Tayi Barna A Kafin Hausa A Jigawa
Gobara
ta kune wani dakin kwanan dalibai a makarantar sakandiren kimiyya dake kafin
Hausa a jihar Jigawa. Jami’in hulda da jama’a na rundunar tsaro da civil
defence SC - Adamu Shehu ne!-->…
Read More...
Read More...
Kafin-Hausa A Jigawa Ta More Aikin Samar Da Ruwa
Gidauniyar
yaki da kwararowar hamada da habbaka harkokin noma, ta samar da birtsatse mai anfani da hasken rana ga
mutanen Shakato dake karamar hukumar Kafin!-->…
Read More...
Read More...
Wayyo Gobara Tayi Barna a Kasuwar Gujungu Ta Jigawa
Wata gobara ta kone wani sashe na shahararriyar kasuwar
Gujungu a yankin Karamar Hukumar Taura a jihar Jigawa.
Kakakin hukumar civil defense na jiha, Adamu Shehu, ya
tabbatar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Bidiyo: Zazzafan Damben Ebola Da Shagon Buhari
Kungiyar Damben garin Hadejia ce ta shirya fafatawar a cikin watan nan nan Maris wanda aka gayyato manyan yan dambe don kafsawa. ciki har da wasan da Ebola yayi da Shagon Buhari.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar Kasa Na Shirin Zartar Da Babban Kudiri Don Farfado da Noma A Nijeriya
Kudirin samar da asusun
habbaka aikin gona na kasa ya tsalleke karatu na biyu a gaban majalissar
Dattawa ta kasa.
Sanata mai wakiltar Nasarawa ta yamma Sanata Abdullahi Adamu wanda!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hotunan Matashin da ya Ƙuduri Aniyar Zuwa Duk Ƙasashen Duniya, Ya Iso Nijeria
Wani Matashi ɗan ƙasar Australian mai shekaru 27 ya ƙuduri aniyar ziyarar duk ƙasashen dake Duniya. Babban burinsa shi ne ya kasance Matashi mai mafi ƙarancin shekaru ɗan asalin ƙasar!-->…
Read More...
Read More...
Wasu Ƴan Sanda Sunyi Aika-Aika Har An Rasa Rai a Jigawa
Rundunar yan sandan jiharnan ta tabbatar da bige wata mata mai suna Hauwa Danladi Turis, da wasu mutane 4, wanda jami'anta sukayi da motor rundunar, da yayi sanadi rasa ranta, tare da!-->…
Read More...
Read More...
Tsauraran Hukuncin Da Ya Kamata Buhari Ya Dauka Kan Gwamnonin Arewa – Sultan
Mai martaba sarkin musulmi
Alhaji Sa’ad Abubakar yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya dauki mataki
kan gwamnonin da suka gaza dakile matsalolin al’umarsu, da suka hadar da!-->…
Read More...
Read More...