Browsing Category
Jigawa
Gumel Da Ringim Sun Ƙudiri Aniyar Magance Ambaliyar Ruwa
Gwamnatin jihar Jigawa ta jaddada kudirinta na cigaba da kare rayuka da kuma dukiyoyin alummar jiharta.
Daraktan tsaftar mahalli na Hukumar Kare Mahalli ta jiha Alhaji Nuhu Yusif!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Katunan Shaidar Zama Ɗan Ƙasa 4,000 Sunyi Kwantai A Jigawa
Hukumar shaidar zama dan kasa tace akwai katinan shaidar zama dan kasa guda 4,000 da masu su basu karba ba a jihar Jigawa.
Jagoran hukumar anan jihar, Mallam Aminu Jakada, shine ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sule Lamiɗo Ya Baƙunci Garin Hadejia Don Miƙa Saƙon Ta’aziyyar Rasuwar Jigogin Yankin da suka…
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya kawo ziyarar ta’aziyya ga iyalan marigari Alhaji Garba Danjani Hadejia, wanda ya rasu ranar Litinin da dare, bayan gajeriyar jinya.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zamu Bayar Da Haɗin Kai Ga Duk Masu Burin Kawo Cigaban Jigawa – Gwamnati
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce a shirye take ta mara baya ga duk wata kungiya da hukumomin bada tallafin ayyukan gona, domin cimma burin gwamnati na bunkasa ayyukan gona a jihar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An Duƙufa Wajen Nemowa Ƴan Mata Da Almajirai Mafita
Wata kungiya mai suna Crowd Funding Initiative Mafita, mai aiki a jihohin Kaduna da Kano da Katsina da kuma Jigawa, ta shirya taron bita kan inganta rayuwar ‘yanmata da almajirai a!-->…
Read More...
Read More...
Ya Salam: Ambaliyar Ruwa Ta Hallaka Mai Ciki Da Wasu Mutane 9 A Jigawa
Mamakon ruwan sama da aka tafka a wasu sassa na jihar Jigawa ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 10 a kananan hukumomi 3 na jihar.
Cikin wadanda suka rasa rayukan nasu hadar da wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ambaliyar Ruwa Ta Lalata Kadada 12,000 Na Amfanin Gona A Jigawa
Ambaliyar ruwa ta lalata Kadada 12,000 na amfanin gona a jihar Jigawa, kayan amfanin gonar da suka gamu da iftila’in ambaliyar sun hadar da Shinkafa Rogo da Ridi da kuma Dawa a kauyuka!-->…
Read More...
Read More...
An kaddamar da Dashen Bishiyoyi Sama Da Dubu Uku a Garin Hadejia
kungiyar dake kare muhalli da dashen bishiyoyi tare da gidauniyar UNIK Impact Foundation da kuma Iya Foundation, sun kaddamar da dashen bishiyoyi sama da 3,000 a garin Hadejia.
Da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa na Duba Yiwuwar Tashin Garin Daƙayyawa a Karamar Hukumar Kaugama
Gwamnatin Jihar Jigawa na duba yiwuwar tashin garin
Dakayyawa a Karamar Hukumar Kaugama, a mayar da shi zuwa wani waje daban mai
tudu, sanadiyyar iftila’in ambaliyar ruwan dake abbadar!-->…
Read More...
Read More...
Rahoto: Yaya Farashin Raguna Da Shanu A Sallar Layyar Bana?
Wani binciken kamfanin dillancin labarai na kasa ya nuna
yadda farashin dabbobi bai tashi ba a kasuwannin Shuwarin da Sara da Gujungu,
duk anan Jihar Jigawa, cikin kasa da sati 1 kafin!-->…
Read More...
Read More...