Browsing Category
Jigawa
Gwamnatin Jigawa zata sharewa Jama’ar Kazaure Hawaye kan matsalar Ruwa da aikin Miliyan 529
Gwamnatin Jihar Jigawa tana gudanar da aikin shimfida
bututun samar da ruwan sha mai tsawon kilomita 28 kan kudi naira miliyan 529 a
garin Kazaure.
Manajan Daraktan hukumar samar da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rantsar da Babban Khadi da ƙarin wasu alƙalan manyan kotuna a Jigawa
Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Baduru Abubakar ya rantsar da sabon babban Khadin Jihar tare da karin wasu alƙalan manyan kotuna a fadar gwamnatin jihar a jiya.
Da yake magana a wurin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tallafin Miliyan 19 ta shiga hannun kwamitin yaki da Korona a Jigawa
Manajin Darakta na kamfanin, Mista Ganan, shine ya mika kayan ga kwamishinan lafiya na jiha a Dutse.
Read More...
Read More...
Wani Banki Ya Bawa Jigawa Gudunmuwar Miliyoyi don yaki da Korona
Gwamna Muhammadu Badaru Abubakar wanda ya karbi gudunmawar ya yabawa kokarin bankin wajen kula da al’umma, inda ya bukaci sauran kamfanoni da masu hannu da shuni, su yi koyi da…
Read More...
Read More...
An sanar da ranar fara duban watan Sallar Bana
Salisu Shehu ya kuma taya musulmai murnar gudanar da azumin watan Ramadan na bana, inda yayi addu’ar Allah SWT ya bawa dukkan musulmai damar ganin wani watan na Ramadan cikin koshin…
Read More...
Read More...
Mutane 71 sun Murmure sun Warke daga Korona a Jigawa
Shugaban kwamatin yaki da cutar a jihar kuma kwamishinan lafiya Dr. Abba Zakar ne ya sanar da hakan ga manema labarai a garin Dutse babban birnin jihar.
Read More...
Read More...
Kano Ta Cika Da Almajiran Da Aka Kwaso Saboda Korona, yawansu ya kai 2000
Kwamishinan lafiya na jihar Aminu Tsanyawa ne sanar da haka ga manema labarai jiya Alkhamin a birnin Kano.
Read More...
Read More...
Matakin Da Gwamnatin Jigawa Ta Dauka Kan Masu Korona A Jihar
Shugaban kwamatin kuma kwamishinan lafiya na jiha Dr Abba Zakari ne ya sanar da haka ga manema labarai a birnin Dutse.
Read More...
Read More...
Adamawa ta bi sahun Mayar da Almajirai Jihohinsu
Gwamnatin jihar Adamawa ta fara mayar da dalibai sama da
400 zuwa jihohin su na asali.
Sakataran Gwamnatin jihar Bashir Ahmad, ya bayyana haka a
yayin da aka fara mayar da almajiran!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa Tayi Rabon Tallafin Buhun Masara 1,160 A Kirikasamma
Mataimakin shugaban karamar hukumar, Malam Al`asan Mattafari shine ya kaddamar da rabon masarar amadadin shugaban karamar hukumar, Alhaji Salisu Garba Kubayo.
Read More...
Read More...