Browsing Category
Jigawa
Garuruwa 3 Sun Rabauta Da Aikin Ruwan Sha A Gwuiwa Ta Jigawa
Haka kuma an tona fanfunan tuka tuka a garuruwan 13
Wakilin mazabar Gwiwa a majalissar dokokin jihar Jigawa Alhaji Aminu Zakar ya sanar da haka.
Read More...
Read More...
Makasudin Hana Hawan Sallah a Jigawa
yayin ganawa da yan Jaridu a Dutse, babban birnin jihar, inda yace hakan nada alaka da kokarin gwamnatin jihar, na cigaba da yakar annobar alakakai ta corona.
Read More...
Read More...
Bayan Lafawar Korona, Gwamnatin Jigawa Ta Bayar Da Gwangilar Miliyoyin Naira
Tsohon kwamishinan yada labarai, matasa, wassani da al’adu na jiha kuma sabon kwamishinan aikin gona, Alhaji Alhassan Muhammad, ya sanar da haka yayin jawabi ga manema labarai bayan…
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru Na Jigawa Yayi Sabon Nadin Kwamishina
Wannan na kunshe ne cikin wata sanarwa dauke da sa hannun sakataren gwamnatin jiha, Alhaji Adamu Abdulkadir Fanini, wacce aka rabawa manema labarai a Dutse.
Read More...
Read More...
Masu Taurin Bashi A Jigawa Sun Amayo Shi Da Taimakon Civil Defence
Yayi bayanin cewa basussukan da aka karbo na daga cikin korafe-korafe 114 na fararen hula da hukumar ta yi aiki akai tsakanin watan Janairu zuwa Yunin bana.
Read More...
Read More...
Fanni Shari’a Ya Samu Sabon Sauyi A Jigawa
Wannan yana cikin Doka Mai Namba 5 na shekarar 2020 da Babban Alkalin Jiha, kuma shugaban Majalisar Hukumar Shari’a Hon Aminu Sabo Ringim, ya sanyawa hannun.
Read More...
Read More...
Jihar Jigawa zata Tura Matasa Karatun Likita Kasar Waje
Wannan shiri na yayan talakawa ne kawai wadanda suka gama karatun secondary a makarantun gwamnati kuma za a zakulo yaran bisa chancanta kawai.
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru ya Amince da sake buɗe Kasuwar Shuwarin bisa Tsattsauran Sharaɗi
Sai dai matar na tuba ba ta rasa miji, shugabannin yan Kasuwar sun kaiwa gwamnan ziyara tare da alƙawarin bin dokokin matukar ya amince suka dawo hada-hadarsu.
Read More...
Read More...
Gwanna Badaru Ya Bukaci Wadanda Suka Bude Makarantun Islamiyya da su Sake Rufewa
Hadakar kungiyar makarantun Islamiyya ta jihar Jigawa ta umarci dukkanin makarantun islamiyyaun da suka koma karatu dasu rufe, ba tare da bata lokaci ba.
Da yake bayarda umarnin a!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta Godewa Babban Attajirin Nijeriya Aliko Dangote
Bayan isowar tallafi daga Mashahurin dan kasuwar kasar nan Alhaji Aliko Dangote, gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru ya yabawa dan kasuwar bisa gudummawar da ya bawa jihar Jigawa a!-->…
Read More...
Read More...