Browsing Category
Jigawa
Sanata a Jigawa yayi rabon TAkunkumin rufe hanci
Ya kuma bukaci malamai da dalibai dasu yi cikakken amfani da shi wajen kare kai daga kamuwa daga cutar inda kuma ya yabawa ma’aikatar ilmi bisa tsare-tsaren da tayi na samun nasarar…
Read More...
Read More...
Jawabin Mai Martaba Sarkin Hadejia, Alhaji Dr Adamu Abubakar Maje kan bahaya a bainar jama’a
Mai Martaba Sarki, ya bada wannan tabbaci ne a jiya lokacin da ya karbi wata tawaga ta kwamatin aiwatar da shirin a jihar nan, wadda kwamishinan ma’aikatar albarkatun ruwa na jiha…
Read More...
Read More...
Jigawa zata mori mashahurin aikin hanya daga gwamnatin Buhari
Gwamna Badaru Abubakar ya kara da cewar gwamnatin tarayya ta gudanar da ayyuka a jihar Jigawa da suka hadar da ayyukan hanyoyi dana ilmi da aikin gona da kuma bunkasa tattalin arziki.
Read More...
Read More...
Kusan Mutane 2000 sun rabauta da Tallafin Gwamnatin Tarayya na 5000 a Birniwa
Manajan ofishin shirin biyan kudade na jiha, Kabiru Yahaya Abdulkadir, ya bayyana haka lokacin raba koren katin karbar tallafin a sakatariyar karamar hukumar Birniwa.
Read More...
Read More...
Tallafin Gwamnatin Buhari Ga jama’a shine mafi girma a Duniya – Badaru
Gwamnan ya sanar da haka a garin Gagarawa wajen kaddamar da shirin a karin kananan hukumomi goma sha takwas na jihar.
Read More...
Read More...
An Rantsar Da Sabon Kwamishinan Yaɗa Labarai A Jigawa
A jawabinsa bayan kammala rantsuwar, Gwamna Badaru Abubakar ya bayyana Alhaji Bala Ibrahim a matsayin haziki kuma jajirtaccen mutum wanda ya bada gagarumar gudunmawa wajen cigaban…
Read More...
Read More...
An zabi Harshen Hausa a Nahiyar Afrika Don Fassara A Ka’abah
Daya daga cikin fadar Hausawa
An zabi harshen hausa Dan gudanar da fassarar hudubar Ranar Arfa A kasar saudiyya
Shugaban manyan masallatan nan biyu (Ka'abah da Madinah), Sheikh!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sarkin Hadejia Abubakar Maje ya kai Ziyara fadar Kano
Wannan dai ita ce ziyarassa ta farko da ya kai fadar Kano bayan Aminu Ado Bayero ya zama Sarki.
Read More...
Read More...
Masarautar Katsina Tabi Sahun Jigawa, Kano Wajen Dakatar Da Hawan Sallah
Masarautar dai ta aikewa da gwamnatin jihar, dangane da matakin, wanda ta bayyana matsalar tsaro, hadi da cutar alakakai ta corona, a matsayin musabbabi.
Read More...
Read More...
Sallar Layya A Nijeriya, Sultan Yayi Bayani
Sarkin musulman Najeriya, Alhaji Sa’ad Abubakar ya bayyana ranar juma’a 31 ga watan da muke ciki a matsayin ranar sallar idi babba, tare da bukatar al’ummar musulmi su gudanar da sallar…
Read More...
Read More...