Browsing Category
Jigawa
Sanata Ibrahim Hassan ya kai agaji ga wadanda ambaliya ta shafa
A nan jihar Jigawa, yayinda al’umma ke cikin halin damuwa sakamakon ifti’la’in ambaliyar ruwa da tayi sanadin muhallai da gonakinsu, a kokarin saukaka radadin zukata, sanatan jihar mai!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta bayar da tallafin miliyan N105m bashi ga masu kanana da matsakaitan…
Yace maaikatarsa tane sake nemo wasu tsare tsaren cigaba tare da hadin gwiwar wasu maaikatu da hukumomin gwamnati ciki hadda hukumar kula da kanana da kuma matsakaitan masananatu ta…
Read More...
Read More...
Matasa Maza da Mata 300 sun samu horo daga hukumar samar da aiyukan yi ta kasa NDE a Jigawa
Mallam Jamo ya kara da cewar ana gudanar da bada horan ne karkashin shirin bada horo a yankunan karkara.
Read More...
Read More...
Sashin Shari’a ya samu tallafi na musamman a Jigawa
Kwamishinan ya bayyana cewar lawyoyin sun nuna matukar jin dadinsu ga gwamna Muhammad Badaru Abubakar da babban daraktan hukumar fasahar sadarwa ta kasa Kashifu Abdullahi bisa samar da…
Read More...
Read More...
Jerin sunayen Gwamnoni 20 da marigayi Sarkin Zazzau yayi zamani da su
Bayan rasuwar mai martaba Sarkin Zariya, Shehu Idris ya. Bincike ya nuna yayi zamani da gwamnoni har 20.
Abba Kyari 1967 -19752. Usman Jibrin 1975 - 1977Muktar Muhammed 1977 -!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An raba masara buhu 260 ga wadanda ambaliya ta yiwa ɓarna a Birnin-Kudu
Sakataren zartarwar hukumar, Yusuf Sani Babura, ya sanar da haka lokacin rabon kayan a garin Babaldu.
Read More...
Read More...
Gidaje, gonaki sama da dubu hamsin sun salwanta dalilin ambaliya a Karamar Hukumar Buji ta Jigawa
Shugaban Karamar Hukumar, Hudu Babangida Dambazau wanda ya bayyana haka ga manema labarai a garin Gantsa, ya ce garuruwan da ambaliyar tafi kamari sune, Gantsa da Shawu da Buji da…
Read More...
Read More...
Ruwa yayi gyara a wata cibiyar kula da lafiya dake Kirikasamma a Jigawa
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya lalata wani bangare na cibiyar lafiya ta garin Saleri dake yankin karamar Hukumar Kirikasamma anan jihar Jigawa.
Read More...
Read More...
Jigawa zata kashe miliyoyi wajen magance zaizayar kasa a Kazaure
Majalissar zartarwa ta Jihar Jigawa ta amince da fitar da kudi sama da naira miliyan 194 domin gudanar da karin ayyukan magance zaizayar kasa da ambaliyar ruwa a wajen da ake gina sabon…
Read More...
Read More...
Mun gani kuma mun yaba, a cewar Sarkin Kano ga Gwamna Badaru
Sarkin Kano, Mai Martaba Alhaji Aminu Ado Bayero, ya yabawa gwamna Muhammadu Badaru Abubakar bisa aiwatar da ayyukan raya kasa a jihar Jigawa.
Read More...
Read More...