Browsing Category
Jigawa
Shin ko kun san nawa aka tarawa jami’ar Musulunci ta Izala?
An ruwaito cewa wani mutum da ya nemi a sakaye sunansa, ya bayar da gudun mawar naira miliyan 500, yayinda jagoran jam’iyyar APC na kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da miliyan 10,…
Read More...
Read More...
Za a kai yan Jigawa makarantar Sojoji ta Kaduna NDA
Sashen bada horo da jagoranci dake ofishin shugaban ma’aikata na jihar Jigawa yace a gobe Asabar 10 ga wata ne za a kai matasan jihar Jigawa zuwa makarantar horas da kananan hafsoshin…
Read More...
Read More...
Aisha Buhari ta halarci wani babban taro a Jigawa
Da take jawabin bude taron wakiliyar gidauniyar, Dakta Fatima Jibrilla ta ce an shirya taron ne domin shigo da gwamnati da yan majalisar dokoki domin bunkasa aiwatar da shirin kula da…
Read More...
Read More...
Shugaba Buhari yayi alhinin rasuwar Farfesa Abdulhameed Isa Dutse
Marigarayin ya yiwa gwamnatin jihar Jigawa aiki tsakanin watan Fabrairun 1992 zuwa Fabrairun 1994 a matsayin kwamishinan lafiya, daga baya kuma ya zama sakataren gwamnatin jiha a…
Read More...
Read More...
Sharruda 10 na dawowa makarantu a Jigawa
A wata sanarwa da mai bayar da shawara kan ilimi mai zurfi ga gwamnan jihar Jigawa Muhammad T Muhammad ya fitar,ta bayyana cewa bayan karbar rahoton kwamitin da gwamna Muhammad Badaru…
Read More...
Read More...
Yan jihar Jigawa 1,350 sun fara karbar horo daga hukumar samar da aiyuka ta kasa
Jagoran hukumar na jiharnan, Malam Abubakar Jamo, ya sanar da haka a wata ganawa da kamfanin dillancin labarai na kasa a Dutse.
Read More...
Read More...
An sanar da ranar komawa makarantu a Jigawa
Bayan zaman tattaunawa da ya gudana tsakanin masu ruwa da tsaki a fannin makarantu masu zaman kansu karkashin kungiyar (NAPPS)
Read More...
Read More...
Rashin daukar kwakkwaran mataki kan Ambaliya a Jigawa, mun san laifin waye – HEDA
Masarautar dake yankin arewa maso gabas na jihar Jigawa, tana da kananan hukumomi 8 a karkashinta, wadanda suka hada da Hadejia, Kaugama, Auyo, Malammadori, Birniwa, Guri, Kirikasamma…
Read More...
Read More...
Mutane 40 sun Rasu sanadin ambaliya a Jigawa, ana cigaba da nema
Shugaban hukumar Sani Ya’u Babura wanda ya tabbatar da mutuwar mutanen, yace hukumar su ta kammala tattara duk wani bayanai da zata turawa jami’anta domin bayar da agajin gaggawa ga…
Read More...
Read More...
Ku taimaka wajen yashe madatsun ruwa don rage afkuwar ambaliya – Sarkin Dutse
Mai Martaba Sarki ya yi wannan kiran ne lokacin da Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya kai masa ziyarar jaje dangane da mutanen da suka gamu da ambaliyar ruwa a masarautar Dutse.
Read More...
Read More...