Browsing Category
Jigawa
Sanata Ibrahim Hassan Hadejia ya duba aikin karamar hukumar Birniwa da Kirikasamma
Mai girma sanatan Jigawa arewa maso gabas sanata Ibrahim Hassan Hadejia ya ziyarci karamar hukumar Birniwa inda ya duba aikin ginin ajijuwa na zamani da ya gina a makarantar!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru da sauran manyan APC sun halarci taro domin tunawa da Sardauna.
Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Mohammed Badaru Abubakar, Bola Ahmed Tinubu da sauran manyan, da tsohon Gwamnan Jihar Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso, da tsohon shugaban hukumar EFCC!-->!-->!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
JIGAWA: Hukumar Zabe tayi watsi da dan takaran APC na zaben cike gurbi a Gwaram
Hukumar Zabe mai zaman kanta a Jihar Jigawa taki amincewa da zabin cikin gida da jam’iyar APC tayi na nuna dan takara wanda zai fafata a zaben cike gurbi ta kujerar dan majalissar!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan bindiga sun kashe mutum, sun sace mahaifiyarsa a Jihar Jigawa
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun halaka wani matashi mai suna Sabo Yusuf a yankin Kawo na Jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya.
Kakakin rundunar 'yan sandan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Yanzu -Yanzu : An yiwa Gwamna Badaru allurar rigakafin korona
Gwamnan Jihar Jigawa Muhammad Badaru ya yi allurar rigakafin Korona a gidan gwamnatin jihar dake Dutse.
Allurar wadda daya daga cikin likitocin gidan gwamnatin ya tsirawa gwamnan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sanata Ibrahim Hassan Hadejia ya ziyarci jamiar Sule Lamido
Sanatan Jigawa ta arewa maso gabas,. Sanata Ibrahim Hassan Hadejia ya kai ziyara zuwa jamiar Sule Lamido dake Kafin Hausa a shirye shiryen da ake na kafa cibiyar kanikanci da cibiyar!-->…
Read More...
Read More...
SEMA ta raba tallafi ga manoman da ambaliyar ruwa ya shafa a Jigawa.
Hukumar Agajin Gaggawa ta jihar Jigawa (SEMA) ta raba kayayyakin tallafi ga manoman da ambaliyar ruwa ya shafa shekaru biyu da suka gabata a karamar hukumar Buji.
Daraktan gudanarwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jigawa State Governor Signs Violence Against Persons Prohibition Bill Into Law.
The Executive Governor of Jigawa State Alhaji Muhammadu Badaru Abubakar MON mni on Wednesday 24th February 2021 signed the violence against persons prohibition law to eliminate and!-->…
Read More...
Read More...
Governor Badaru appoints Imamu Hadejia as JARDA Managing Director
The Jigawa state Governor, Muhammadu Badaru Abubakar has approved the appointment of Imamu Muhammed Hadejia as Managing Director of Jigawa state Agricultural and Rural Development!-->…
Read More...
Read More...
Yadda ake duba suna don zama ma’aikacin damara na 2020 a Nijeria
Ana bukatar duk mai neman aikin ya shigar da bayansa cikin adireshin don sanin wuri da lokacin rubuta jarrabawar tantancewar
Read More...
Read More...