Browsing Category
Jigawa
Tsohon dan wasan Jigawa golden star ya rasu yana tsaka da atisaye a filin Kano Pillars
Tsohon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Jigawa golden star Sabo Captain ya rasu.
Lamarin ya faru ne a safiyar jiya 18 ga watan Yuni, 2023 lokacin da Sabo ya fadi ya mutu a lokacin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana duba hanyoyin da za a bi domin tabbatar da cewa shirin aikin kidaya bai lalace ba.
Kwamishinan hukumar kidaya ta kasa mai kula da jihohin Jigawa da Kano, Alhaji Garba Zakar ya ce ana duba hanyoyin da za a bi wajen aikin kidayar jama’a na shekarar 2023 domin tabbatar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Jigawa ya bukaci ‘yan jarida da su kasance masu gaskiya da adalci a cikin rahotonnin…
Gwamnan jihar Jigawa Mallam Umar Namadi ya bukaci ‘yan jarida dake bakin aiki da su kasance masu gaskiya da adalci a cikin rahotonninsu.
Gwamnan ya yi wannan kiran ne a lokacin da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wani direban mota ya murkushe yan uwan juna su hudu lokaci guda har lahira
wani direban motar haya ya murkushe mutum hudu ’yan uwan juna har lahira a Karamar Hukumar Babura anan Jihar Jigawa.
Wani mazaunin garin ya shaida wa Aminiya cewa lamarin ya faru ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za a samar da fanfunan burtsatse guda 270 ga al’ummar Fulani a jihar Jigawa
Kungiyar Fulani Miyatti Allah Kautal Hore ta kasa reshen Jihar Jigawa hadin gwiwa da ma’aikatar ruwa ta jiha, na shirin samar da fanfunan burtsatse ga al’ummar Fulani a rugage 270 zuwa!-->…
Read More...
Read More...
Senator Sabo Nakudu ya bada gudummawar kwamfutoci ga dalibai biyar-biyar na kananan hukumomin 7
Dan majalisar Dattawa mai wakiltar Jigawa ta tsakiya, Senator Sabo Muhammad Nakudu, ya bada gudummawar kwamfutoci ga dalibai 35 ga dalibai biyar-biyar na kananan hukumomin 7 da yake!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata gina manyan makarantu 5 a masarautu 5 da suke fadin Jihar nan akan kudi…
A wani Mataki na Rage Cunkoson Dalibai a Makarantu, Gwamnatin Jihar Jigawa zata gina Manyan Makarantu 5 a Masarautu 5 da suke fadin Jihar nan akan kudi Naira Biliyan 2.
Kwamishinan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar yana ganawa a kasar Netherlands
Tawagar jihar Jigawa bisa jagoranci gwamna Muhammad Badaru Abubakar ta sauka a kasar Netherlands.
Tawagar ta samu tarba a filin jirgin saman Amsterdam daga jakadiyar Nigeria a kasar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru yace jihar Jigawa tana fuskantar kalubale daban-daban
A wani bikin da aka gudanar yau a Dutse, Gwamna Badaru yace jihar Jigawa na fuskantar kalubale daban-daban.
Yace majalisun kananan hukumomi a jiharnan sun samu cigaba sosai!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata dauki mata 100 dan karatu a Jami’ar Sudan.
A wani labarin kuma, gwamnatin jihar Jigawa ta kulla yarjejeniya da Jamiar Mata ta Afhad dake Undurman a kasar Sudan domin tura ‘yanmata 100 zuwa jami’ar su yi karatun aikin likita
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...