Browsing Category
Jigawa
Masarautar Hadejia ta sauke Hakimin ta, Dan Lawan din Hadejia
Masarautar Hadejia a jihar Jigawa ta sauke wani mai rike da sarautar gargajiya Alhaji Abubakar Hussain Abubakar a daga matsayin Dan Lawan na Hadejia.
Majiyar mu ta ruwaito jami’in!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya gargadi masu son karkatar da takin zamani da aka samar domin manoma
Gwamna Malam Umar Namadi ya kaddamar kwamitin siyarwa da na rabon takin zamani, Tirela 200 na NPK domin manoman jihar.
Gwamnan ya kuma gargadi kwamitin da su ji tsoron Allah, tare!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu mutane biyu da ake zargi da mallakar jabun dalar Amurka
Jami’an tsaron farin kaya ta kasa Civil Defence reshen jihar Jigawa sun kama wasu mutane biyu da ake zargi da mallakar jabun dalar Amurka dubu 30 da dari 9
Kakakin hukumar CSC Adamu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama yan fashi da makami guda 5 a jihar Jigawa
Rundunar yan sandar jihar jigawa ta kama yan fashi da makami 5 a wurare daban-daban a jihar, tare da kwace muggan kwayoyi a hannun su.
Cikin wata sanarwa da kakakin yan sandan jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An ceto wata budurwa mai shekaru 25 da mahaifinta ya kulleta a daki tsawon shekaru biyar
Jami’an tsaron farin kaya na Civil Defence a Jihar Jigawa sun ceto wata budurwa mai shekaru 25 da mahaifinta ya kulleta a daki tsawon shekaru biyar tana shan wahala.
An samu nasarar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta fara aikin hakar kogin Hadejia
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta sayi injunan yashe magunan ruwa guda biyu sannan ta fara aikin hakar kogin Hadejia domin share magudanar ruwa.
An kaddamar da wannan ci gaban ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Civil Defence ta shawarci Al’umma su kasance masu lura da tsaro a lokacin bikin Sallah a…
Hukumar tsaron farin kaya ta kasa Civil Defence reshen jihar Jigawa, ta gargadi al’ummar jihar da su kasance masu lura da tsaro tare da kai rahoton duk wani motsi da basu yarda da shi!-->…
Read More...
Read More...
NDLEA ta kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda 422 a jihar Jigawa
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA reshen jihar Jigawa ta kama wasu masu safarar miyagun kwayoyi guda 422 tare da kwace miyagun kwayoyi da nauyinsu ya kai!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnan jihar Jigawa ya bayyana damuwarsa kan yawan rashin zuwa aiki a tsakanin ma’aikatan jihar
Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya bayyana damuwarsa kan yawan rashin zuwa aiki a tsakanin ma’aikatan jihar da suka hada da manyan sakatarori a ma’aikatu daban daban.
Ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin mu ba zata baiwa yan Jigawa kunya Ba – Umar Namadi
Gwamna jihar jigawa Mallam Umar Namadi yace gwamnatinsa ba zata baiwa alummar jihar kunya ba, kasancewar sune suka bata wannan dama
Ya bada wannan tabbacin ne a wajen bikin murnar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...