Browsing Category
Jigawa
Gwamnatin jihar Jigawa ta ayyana ranar Litinin, 28 ga watan Agusta, 2023 a matsayin ranar hutu ga…
Gwamnatin jihar Jigawa ta ayyana ranar Litinin, 28 ga watan Agusta, 2023 a matsayin ranar hutu ga ma’aikata domin tunawa da cika shekaru 32 da kirkirar jihar.
Hakan na kunshe ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya rantsar da kwamittin hukumar kula da tsaftar muhalli a jihar Jigawa
Gwaman jihar Jigawa Mallam Umar Namadi, ya rantsar da kwamittin hukumar kula da tsaftar muhalli ta na jiha wanda zai sanya ido kan tsaftace dukkanin muhalli a jihar.
Kwamishinan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamittin ‘yan sanda na kasa ya bayyana Dutse a matsayin hedikwatar jiha mafi zaman lafiya a…
Gwamna Mallam Umar Namadi ya karbi bakuncin shugabannin kwamitin ‘yan sanda na kasa, wadanda suka kai masa ziyarar ban girma a ofishin sa dake Dutse fadar gwamantin jihar Jigawa.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana sa ran ambaliyar ruwa za ta afku cikin wannan watan a jihar Jigawa
Sakataren zartarwa na Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Jihar Jigawa (SEMA), Alhaji Haruna Mairiga, ya ce yin hadin gwiwa da kungiyoyi masu zaman kansu zai karfafa ayyukan hukumar.
Ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar tsaro ta farin kaya Civil Defence ta kama mutane 2 da ake zargi da satar shanu
Kakakin hukumar na jihar jigawa CSC Adamu Shehu shine ya bayyana haka ga menama labarai.
Yace wanda ake zargin,Abdullahi Buba Garin Dole dan asalin karamar hukumar ItasGadau na!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta amince da farfado da kasuwar duniya dake jihar Jigawa
A wani yunkuri na kokarin samar da ayyukan yi da kuma kara kudaden shiga na jihar a duk shekara, gwamnatin tarayya ta amince da farfado da kasuwar duniya dake jihar Jigawa.
Kasuwar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Civil Defence ta kama wani da ake zargi da laifin sata a jihar Jigawa
Jami’an tsaron farin kaya da Civil Defence reshen jihar Jigawa sun kama wani Muhammad Hamisu mai shekaru 49 a unguwar Bachirawa Quarters dake karamar hukumar Ungogo a jihar Kano.
An!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutane 4 ne suka mutu a wani hadari daya faru akan hanyar Gumel zuwa Kano
Akalla mutum 4 ne suka mutu wasu 10 suka samu raunuka wani hadari daya faru tsakanin wasu motoci biyu akan hanyar Gumel zuwa Kano.
Jami’in yada labarai na hukumar kare afkuwar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kananan hukumomin Birniwa, kiri kasamma da Guri sun kaddamar da kwamitin siyar da taki
An kaddamar da kwamitin membobi goma sha daya kan sayar da taki a kananan hukumomin Birniwa, kiri kasamma da Guri.
Da yake kaddamar da kwamitin, shugaban karamar hukumar, Hon Umar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kafa kwamitin kwato filaye da gonakin da aka yanka ba bisa ka’ida ba a Jigawa
Gwaman Umar Namadi Danmodi ya kafa kwamiti kwato filaye da gonakan da aka yanka ba tare da izinin gwamnati ba.Kafin hakan dai anyi zargin cewa an yanka wasu filaye da gonakai tare da!-->…
Read More...
Read More...