Browsing Category
Jigawa
Gwamnatin Jihar Jigawa ta yabawa UNICEF kan ayyukan jin kai, kiwon lafiya, da tattalin arziki a…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta yabawa Asusun Tallafawa Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) kan ayyukan jin kai da take yi sama da shekaru 30 da bayar da gudunmawa wajen inganta kiwon!-->…
Read More...
Read More...
kungiyar kwadago ta NLC ta fara tattaunawa da gwamnarin jihar Jigawa kan bukatunsu
Biyo bayan dakatar da yunkurin tsunduma yajin aikin gama gari a fadin kasa da kungiyar kwadago ta NLC reshen jihar Jigawa, ta fara tattaunawa da gwamnarin jihar Jigawa kan bukatunsu,!-->…
Read More...
Read More...
Ana sa ran haifar yara akalla dubu 365,595 cikin shekarar 2023 a jihar Jigawa
Kwamishinan lafiya Dr. Abdullahi Kainuwa ne ya bayyana haka a taron bikin ranar kayyade iyali ta duniya ta bana, wanda aka gudanar a Dutse babban birnin jihar.
A wajen taron, Dokta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa tace zata fifita muradun alumma wajen tsara kasafin kudin 2024
Kwamishinan kasafin kudi da tsare-tsaren tattalin arziki Alhaji Babangida Umar Gantsa ya sanar da hakan a lokacin taron tattaunawa kan tsara kasafin kudin badi da masu ruwa da tsaki.
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar kula da filayen Noma ta kasa ta kaddamar da biyan kudade ga manoma jihar Jigawa
Hukumar kula da filayen Noma ta kasa a jihar Jigawa ta kaddamar da biyan kudade ga manoman da suka shiga shirin noman alkama a fadin jihar.
Kantoman Hukumar a jihar Jigawa, Mallam!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa zata hada kai da rundunar sojojin kasar nan domin samar da tsaro a jiha
Gwamnatin jihar Jigawa tayi alkawarin hada kai da rundunar sojojin kasar nan domin samar da tsaro da zaman lafiya a jihar nan.
Gwamna Malam Umar Namadi ya fadi haka ne yayinda ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar Yan Bulala ta Jihar Jigawa ta amince da kafa kwamiti mai wakilai tara
Kungiyar Yan Bulala ta Jihar Jigawa ta amince da kafa kwamiti mai wakilai tara, karkashin amincewar uban kungiyar Umar Kabiru Dubantu
Wakilan kwamitin sun hadar da Alhaji Ibrahim!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya bayyana muhimmancin inganta rayuwar al’ummar Jihar Jigawa
Gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, ya ce gwamnatinsa na shirin dorawa manyan jami’anta alhakin gudanar da ayyukan ma’aikatu da sassansu da hukumominsu a yunkurin aiwatar da alkawurran!-->…
Read More...
Read More...
A Jigawa marasa galihu 94,710 ne ke cin gajiyar shirin gwamnatin tarayya na kiwon lafiya
Sama da mutane dubu 94,710 ne ke cin gajiyar shirin gwamnatin tarayya na samar da mafi karancin shirin kiwon lafiya a jihar Jigawa.
Coordinator hakumar JIMA na jihar Jigawa, Mallam!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya ƙaddamar da rabon tallafin Kuɗi ₦1,080,000,000 ga al’ummar ƙananan hukumomin…
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar A. Namadi FCA ya ƙaddamar da Tallafin Kuɗi Naira Biliyan ɗaya da Miliyan Tamanin (1,080,000,000) wan da za a rabawa al'umma a ƙanana Hukumomo 27 dake!-->…
Read More...
Read More...