Browsing Category
Jigawa
An kaddamar kidayar dabbobi a jihar Jigawa
Kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta kasa reshen jihar Jigawa tare da hadin gwiwar kungiyar Fulani ta kasashen Afrika ta yamma mai suna RPF sun kaddamar da aikin kidayar dabbobi a!-->…
Read More...
Read More...
Bala T.O yayi kira ga yan siyasa su taimakawa mata da jarin da kuma sana’o’i domin inganta rayuwar…
Shugaban karamar hakumar Hadejia yayi kira ga yan siyasa su taimakawa mata da jarin da kuma sana’o’i domin inganta rayuwar su.
Ya ce akwai bukatar a rika fifita al’amuran mata lura!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An yabawa gwamnan Jigawa kan amincewa da N500M domin magance matsalar karancin abinci mai gina jiki…
An yabawa gwamnan jihar Jigawa Umar Namadi, bisa amincewa da kudade tare da hadin guiwa da asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF domin magance matsalar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta kashe Naira miliyan 500 wajen gina ingantattun bandakai a fadin jihar
Gwamnatin Jigawa ta ce ta kashe naira miliyan 500 wajen gina ingantattun bandakai a makarantu da asibitoci da kasuwanni da wuraren taruwar jama’a a fadin jiha.
Kwamishinan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu da ake zargi da fashi da makami a jihar Jigawa
Rundunar yan sandan jihar jigawa ta kama wasu mutane da ake zargi da fashi da makami da kuma tsallakawa gidan mutane.
DSP Lawan Shiisu Adam kakakin rundunar ya bayyana haka a wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa hadin guiwa da UNICEF sun amince da N500M domin samar da abinci mai gina jiki ga…
Gwamnatin jihar Jigawa da hadin guiwa da asusun tallafawa kananan yar ana majalisar dinkin duniya UNICEF sun amince da naira miliyan 500 domin samar da abinci mai gina jiki ga yara.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Zuba hannun jari a jihar Jigawa zai taimaka wajen samar da ayyukan yi kai tsaye guda 50,000
Gwamnan jihar jigawa Malam Umar Namadi ya bayyana cewa masu zuba jari suna da gazawa wajen samun ci gaba a jihar Jigawa saboda wasu manufofin gwamnatin tarayya da kuma bukatu na bayar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata yi hadin guiwa da Kamfanin Galaxy Backbone
Gwamnatin jihar Jigawa zayi hadin guiwa da Kamfanin Galaxy Backbone, GBB, domin bunkasa hada-hadar fasahar zamani da ci gaban ababen more rayuwa a Najeriya.
Sawaba Radio ta gano!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Mutane 16,000 ne zasu ci gajiyar tallafin rage radadi a karamar hakumar Malam Madori
Kwamatin rabon tallafin na jiha, karkashin jagorancin kwamishiniyar harkokin mata Hajiya Hadiza Abdulwahab ta bayyana haka lokacin kaddamar da rabon buhunan shinkafa, masara da taliya!-->…
Read More...
Read More...
An kubutar da mutane 8 da akayi yunkurin yin safara a Dutse babban birnin jihar Jigawa
Hakumar lura da shige da fice ta kasa ta kubutar da mutane 8 da kayi yunkurin yin safara a Dutse babban birnin jiha.
Shugaban hakumar na jiha Samson Umar Agada ya bayyana haka yayin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...