Browsing Category
Jigawa
An kafa kwamitoci da za su binciki wasu manyan makarantun ilimi biyu bisa zargin karkatar da kudade
Gwamnan jihar Jigawa Mallam Umar Namadi ya kafa kwamitoci da za su binciki wasu manyan makarantun ilimin jihar biyu mallakin gwamnati bisa zargin karkatar da kudade.
Makarantun sun!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar ACRESAL reshen jihar jigawa tace ta horas da manyan manoma 120
Kungiyar ACRESAL reshen jihar jigawa tace ta horas da manyan manoma 120 dabarun ayyuka da bunkasa samar da abinci a masarautun Ringim, Hadejia da Gumel.
Kodinaton ayyuka na kungiyar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya kaddamar da rabon zakka ta bana
A jawabinsa shugaban kwamitin zakka na masarautar Barista Abdulfatah Abdulwahab ya bukaci masu hali a cikin alumma dasu rinka bada zakka domin tsarkake dukiyoyinsu
Shugaban wanda ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwalejin kimiyya da kere-kere ta tarayya dake Hadejia ta fitar da jerin sunayen daliban data dauka
Kwalejin kimiyya da kere-kere ta tarayya dake Hadejia ta fitar da jerin sunayen daliban data dauka domin yin karatu a matakin karamar sikandare
A sanarwa da kwalejin ta bayar, ta!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An yabawa wasu gidajen man fetir guda biyu a garin Kazaure bisa yadda suke sayar da mai
Kwamitin albarkatun man fetir na jihar Jigawa ya yabawa wasu gidajen sayar da man fetir guda biyu a garin Kazaure bisa yadda suke sayar da mai ga masu ababan hawa cikin tsari mai kyau
!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za’a tantance ma’aikatan gwamnatin jihar Jigawa daga ranar 4 – 30 ga watan satumbar nan
Gwamnatin Jihar Jigawa zata tantance ma’aikatan Gwamnatin jiha da na kananan hukumomi da kuma na sassan ilimi dake kananan hukumomi.
Kwamishiniyar kudi ta jiha, Furofesa Hannatu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An karrama shugaban kungiyar Miyetti Allah ta jihar Jigawa bisa jajircewa wajen sauke nauyin…
Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetti Allah Kautar Hore ta kasa ta karrama shugaban ta na jihar Alhaji Umar Kabir a matsayin shugaban da yafi kowanne jajircewa wajen sauke nauyin!-->…
Read More...
Read More...
An kama wasu kayayyakin giya a wani yanki na karamar hakumar Hadejia
Kwamatin tsaro na karamar hakumar Hadejia daya kunshi gamayyar jami’an tsaro ya kama wasu kayayyakin giya a wani yanki na karamar hakumar.
Kayayyakin da suka hada da kwalaben giya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Majalisar dokokin jihar Jigawa ta amince da kwarya-kwaryar kasafin Kudi Naira Bilyan 44.7
Wannan ya biyo bayan wata wasika da kakakin majalisar Haruna Aliyu ya karanta a zauran majalisar, wacce gwamna Malam Umar Namadi ya aike musu, wacce ta tsallake karatu na daya dana!-->…
Read More...
Read More...
Za’a samu ambaliyar ruwa a wasu jihohin kasar nan, nan da kwanaki 7 masu zuwa
Biyo bayan bude dam din Lagdo dake kasar Kamaru, gwamnatin tarayya tace akwai yuyuwa samun ambaliyar ruwa wasu jihohin kasar nan, nan da kwanaki 7 masu zuwa.
Ministar bada agaji da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...