Kwalejin kimiyya da kere-kere ta tarayya dake Hadejia ta fitar da jerin sunayen daliban data dauka

0 380

Kwalejin kimiyya da kere-kere ta tarayya dake Hadejia ta fitar da jerin sunayen daliban data dauka domin yin karatu a matakin karamar sikandare

A sanarwa da kwalejin ta bayar, ta shawarci iyaye da sunansu ya fito dasu je domin karbar takardun shiga makarantar Haka kuma kwalejin ta fara sayar da takardun shiga aji daya na karamar sikandare da kuma aji daya na babbar sikandare na kwarya kwarya ga dalibai masu shaawa yayinda za a rubuta jarabawa a ranar asabar tara ga watan tara.

Leave a Reply

%d bloggers like this: