Browsing Category
Jigawa
Gwamna Namadi ya yabawa gwamnatin tarayya bisa gudanar da ayyukan raya kasa a jihar Jigawa
Gwamnan jihar Jigawa Mallam Umar Namadi ya yabawa gwamnatin tarayya bisa gudanar da ayyukan raya kasa daban-daban a fadin jihar.
Gwamnan ya yi wannan yabon ne a lokacin da ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jami’yyar PDP ta kalubalanci gwamnatin jihar Jigawa bisa cire kudade ba bisa ka’ida ba
Jami’yyar PDP a jihar Jigawa da kalubalanci gwamnatin jihar bisa cire kudade daga cikin asusun kananan hukumomi ba bisa ka’ida ba, domin daukar nauyin zaben kananan hukumomi dake tafe!-->…
Read More...
Read More...
An cafke sama da mutane 53 da ake zargi da aikata miyagun laifuka a jihar Jigawa
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta cafke sama da mutane 53 da ake zargi da aikata laifuka da suka hada da masu garkuwa da mutane, ‘yan fashi da makami, masu sana’ar sayar da makamai,!-->…
Read More...
Read More...
Sabon Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Jigawa ya ziyarci Gwamna Namadi
Sabon Kwamishinan ’Yan sandan Jihar Jigawa, CP Ahmed Tijjani Abdullahi psc, ya ziyarci Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi FCA a Gidan Gwamnatin dake Dutse, jiya litinin.
Da!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta gargadi manoma kan sayarwa ko karkatar da kayayyakin noman rani da aka basu
Gwamnatin tarayya ta gargadi manoma kan sayarwa ko karkatar da kayayyakin noman rani na shekarar 2023 da aka basu.
Ministan noma da samar da abinci Sanata Abubakar Kyari shine ya yi!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An rantsar da Aisha Iliyasu Abubakar a matsayin shugabar kungiyar NAWOJ reshen Jihar Jigawa
Shugabar kungiyar NAWOJ ta kasa, Ladi Bala, ta rantsar da Aisha Iliyasu Abubakar a matsayin shugabar kungiyar NAWOJ reshen Jihar Jigawa na tsawon shekaru uku.
Rantsuwar ta gudana ne!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kara tabbatar da Garba Bulangu a matsayin shugaban kungiyar ‘yan jaridu ta kasa reshen jihar…
Kungiyar ‘yan jaridu ta kasa ta kara tabbatar da Garba Muhammad Bulangu a matsayin shugaban kungiyar ‘Yan Jaridu na kasa reshen jihar Jigawa.
Wannan dai na kunshe ta cikin wata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta samu nasarar cafke wasu masu kera bindigogi a cikin gida
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta ce ta samu gagarumin ci gaba wajen magance munanan laifuka a jihar, inda ta samu nasarar cafke wasu mutane hudu da ake zargi da yin garkuwa da!-->…
Read More...
Read More...
An dakatar da Shugaban Ƙungiyar Ƴan Jaridu ta Kasa, NUJ, reshen Jihar Jigawa
Kwamitin gudanarwa na kungiyar ‘Yan jaridu ta kasa reshen jihar Jigawa, a zaman ganawar da yayi a yau, ya dauki matakin dakatar da shugaban kungiyar na Jiha, Garba Muhammad Bulangu,!-->…
Read More...
Read More...
Akalla mutane 200 masu bukata ta musamman ne suka amfana da tallafin N2,000,000 a karamar hukumar…
Akalla mutane 200 masu bukata ta musamman ne suka amfana da tallafin Naira Milyan 2 a karamar hukumar Guri, wanda Sanatan Jigawa ta gabas Ahmed Abdul Hamid ya samar.
Mataimakin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...