Browsing Category
Jigawa
Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya karba tare da raba zakkar Naira Miliyan 132
Kwamitin zakka na masarautar Hadejia ya karba tare da raba zakkar Naira Miliyan 132 ga mabukata a 2023.
Shugaban kwamitin Barista Abdulfatah Abdulwahab Tahir Talban Hadejia ne ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta jinjinawa Gwamna Mallam Umar Namadi
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Jigawa ta jinjinawa Gwamna Mallam Umar Namadi bisa baiwa hukumar rancen Naira Miliyan Dubu Biyu da Miliyan Dari Biyu da Hamsin domin tanadin kujerun!-->…
Read More...
Read More...
Shugaban hukumar Ilimin bai daya ta Jihar jigawa ya nemi hadin kan hukumomin makarantu da limamai
Aisha Muhammad lawan
Shugaban hukumar Ilimin bai daya ta Jihar jigawa Farfesa Haruna Musa yayi kira ga hukumomin makarantu da limamai su baiwa hukumar hadin kai a kokarin da take!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kaddamar da sabbin shugabannin kungiyar Muryar Birnin kudu
An kaddamar sabbin Yan kwamatin amintattu da Yan kwamatin koli da kuma shugabannin kungiyar Muryar Birnin kudu a lokacin taron kungiyar na shekara shekara da aka gudanar a kwalejin!-->…
Read More...
Read More...
An gudanar da taron bayar da horo ga matan Fulani 60 kan sarrafa abinci mai gina jiki a jihar Jigawa
Ma’aikatar Jindadi walwalar jama’a ta jihar Jigawa ta gudanar da taron bayar da horo ga matan Fulani 60 dake kauyen Gafaya dake Karamar hakumar Kafin hausa kan sarrafa abinci mai gina!-->…
Read More...
Read More...
Za’a bada guraben karo ilmi ga dalibai hamsin yan asalin jihar Jigawa
Shirin uwar gidan shugaban kasa mai suna Renewed hope Initiative, tare da hadin gwiwar wasu hukumomin bada tallafi na duniya zasu bada guraben karo ilmi ga dalibai hamsin yan asalin!-->…
Read More...
Read More...
Gwamna Namadi ya bada umarnin inganta gidajen rediyon dake fadin jihar Jigawa
Gwamnatin jihar Jigawa zata farfado tare da inganta tashar gidan Radion FM Andaza da kuma sauran tashoshin FM dake fadin jihar nan.
Babbar mataimakiya ta musamman ga gwamnan jihar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama mutane 26 bisa zargin laifukan satar waya, satar babura da karya shaguna
Rundunar yan sandan jihar Jigawa tace ta kama mutane 26 bisa zargin laifukan satar waya, satar babura, karya shaguna da dillancin miyagun kwayoyi a sassan jihar daban-daban.
Kakakin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An amince da da fitar da kudi kimanin Naira Bilyan 6 domin gina rukunin gidaje 1,500 a jihar Jigawa
Majalisar zartarwa ta Jihar Jigawa ta amince da fitar da kudi kimanin Naira Bilyan 6 domin gina rukunin gidaje 1,500 da nufin rage karancin gidaje a Jihar Jigawa.
Kwamishinan yada!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Jihar jigawa a yan kwanakin nan ta zama wani maudu’in tattaunawa ta mummunar siga
Hakan ya biyo bayan hukuncin Babbar kotun jihar na aike da wasu matasa zuwa gidan gyaran hali har karshen rayuwa su, sakamakon samun su da aikata laifuka masu alaka da aikata luwadi ga!-->…
Read More...
Read More...