Browsing Category
Jigawa
Kungiyar manoma ta AFAN ta yabawa Gwamna Mallam Umar Namadi
Hadaddiyar kungiyar manoma ta kasa reshen jihar Jigawa AFAN ta yabawa Gwamna Mallam Umar Namadi bisa kokarinsa na bunkasa aikin noma a jihar nan.
Hakan na kunshe ne a wata sanarwa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa zata kashe kimanin Naira biliyan hudu da rabi a duk shekara kan dalibai
Gwamnatin jihar Jigawa zata kashe kimanin naira biliyan hudu da rabi a duk shekara wajen biyan kudaden yan makaranta.
Gwamna Umar Namadi ne ya bayyana hakan a jiya a wajen taron!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
An kama mutane 5 bisa zargin sata, da lalata dukiyoyin jama’a a jihar Jigawa
Rundunar yansandan jihar jigawa ta kama mutane 5 bisa zargin sata, da lalata dukiyoyin jama’a dana gwamnati da kuma dillacin miyagun kwayoyi.
A cewar kakakin hakumar DSP Lawan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin mu tayi shirin samar da Tam miliyan biyu na Alkama – Gwamna Namadi
Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi yace gwamnatin sa tayi shirin samar da Tam miliyan biyu na Alkama domin fitarwa zuwa kasashen waje karkashin shirin noman Alkama na kasa da na!-->…
Read More...
Read More...
An biya fiye da Naira Miliyan 537 ga daliban jihar Jigawa dake karatu a manyan makarantu 23
Hukumar bada tallafin karatu ta jihar Jigawa ta ce ta biya tallafin karatu na fiye da naira miliyan 537 ga daliban jiha dake karatu a manyan makarantu 23 dake jihohin Jigawa da kuma!-->…
Read More...
Read More...
Daraktoci da ma’aikatan ma’aikatunsu su kara kokari wajen gudanar da aiyukansu –…
Kwamishinan Ilmi matakin farko na jihar Jigawa , Dr Lawan Yunusa Danzomo ya bukaci daraktoci da maaikatan maaikatarsa dasu kara kokari wajen gudanar da aiyukansu domin cigaban ilmi
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar STOWA ta kashe kudi naira miliyan dubu daya da miliyan dari da sittin a Jihar Jigawa
Hukumar Samarda Ruwan sha a matsakaitan garuruwa ta jihar Jigawa STOWA tace ta kashe kudi naira miliyan dubu daya da miliyan dari da sittin da hudu wajen gudanar da aiyukan samarda!-->…
Read More...
Read More...
Za’a fara tantance wadanda suka nemi aikin dan sanda na Kwansitabul a jihar Jigawa
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Jigawa tace zata fara tantance wadanda suka nemi aikin dan sanda na Kwansitabul daga ranar Litinin 8 ga wannan wata zuwa 29 ga wannan wata na Jeneru shekarar!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Jigawa ta jaddada kudirinta na tallafawa matasan jihar wajen karo Ilimi
Gwamnatin jihar Jigawa ta nanata kudirinta na tallafawa matasa wajen karo Ilimi a mataki daban daban domin amfanin jihar nan da ma kasa baki daya
Kwamishinan Ilmi mai zurfi Dr Isa!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar NULGE ta Jihar Jigawa ta raba kayan tallafi ga mambobin kungiyar marasa karfi
Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta kasa NULGE rashen karamar hukumar Birniwa ta yabawa uwar kungiyar ta Jiha bisa raba kayan tallafi ga mambobin kungiyar marasa karfi.
Shugaban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...