Browsing Category
Jigawa
Muhimmiyar shawara ga manoma kan Noman rani
Idan ka tanadi wannan abubuwan, to kana bukatar ka fara da guri dan kadan ( mini size) kasan cewar na farin shiga cikin harkar.
Idan kasar gun;
Read More...
Read More...
Inshorar lafiya na shirin girmama a Jigawa
Yace daga cikin asibitocin masu zaman kansu da suka yi rijistar shiga shirin sun hadar da guda uku a garin Hadejia da daya a Dutse da daya a Ringim da uku a Kazaure da kuma daya a…
Read More...
Read More...
Muhimmin bayani kan kamawa makaranta a Jigawa ranar Litinin
Kwamishinan yada labarai na jihar nan Malam Ibrahim Mamser ne ya bayyana hakan bayan zaman majalissar zartarwa ta jihar da aka gudanar karkasahin gwamna Muhammadu Badaru Abubakar a…
Read More...
Read More...
Jigawa ta fitar da miliyan 330 don samar da fitilun kan hanya a garuruwa 4
Kwamishinan yada labarai, matasa da wasanni, Bala Ibrahim Mamsa, ya sanar da hakan jim kadan bayan kammala taron majalissar da aka gudanar a gidan gwamnati dake Dutse.
Read More...
Read More...
Gwamna Badaru ya rantsar da sabon Kwamishinan ƙasa da raya birane
Alhaji Sagir Ahmad wanda Gwamanan ya nada domin ya yi aiki a matsayin Kwamishinan filaye ana tsammanin zai kawo sabbin tsare tsare na zamani da zasu kawo cigaba a ma’aikatar.
Read More...
Read More...
Baya ta haihu: An maka Manoman Shinkafa 300 a Kotu a Jigawa
Shugaban Kungiyar na Jihar Jigawa Alhaji Adamu Haruna Maigoro Hadejia, shine ya bayyana hakan inda ya kara da cewa wasu Manoman sun fara dawowa da kudaden da suka karba na Bashin.
Read More...
Read More...
Yadda aka shirya zanga-zanga a Arewa saboda rashin tsaro
Da yake jawabi ga manema labarai a Abuja, kakakin gamayyar, Abdul-Azeez Suleiman, yace gammayyar zata hada kan daruruwan matasa a yankin, wajen fitowa kan tituna har sai an biya musa…
Read More...
Read More...
Ƴan Mata 4 sun mutu bayan nutsewa cikin ruwa a Gwaram
Kakakin rundunar yan sandar jihar jigawa SP Abdu Jinjiri ne ya tabbatar da faruwar lamarin ga manema labarai a Dutse.
Read More...
Read More...
Gidan Radiyo Sawaba FM ya samu lambar yabo daga kungiyar yan jaridu ta Jigawa
Don haka ne “kungiyar yan jaridu reshen jihar Jigawa take yabo ga Sawaba FM da wannan hobbasa da kuma kokarin da kuke yi har ma da ragowar shirye-shiryenku cikin kwarewa da kuma bin…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya ta kafa kwamitin da zai lalubo hanyar rage raɗaɗin Ambaliyar ruwa
Ministar jin kai, kula da annoba da jin dadin jama’a, Sadiya Umar Farouq, wacce ta kaddamar da kwamitin a Abuja, tace kwamitin zai yi aiki tukuru wajen samar da wani shirin kasa na…
Read More...
Read More...