Browsing Category
Jigawa
Jigawa, Kano da Katsina zasu daina korafin wutar lantarki
Shugaban Sashen Yada Labarai na Kamfanin, Ibrahim Shawai, ya sanar da hakan cikin wata sanarwa da ya fitar a Kano.
Read More...
Read More...
Masu Bahaya a waje a Birniwa zasu shiga tasku
Shugaban Karamar Hukumar Muhammad Jaji Dole ya sanar da hakan a lokacin ganawa da manema labarai a Birniwa.
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta Yanke hukunci kan Jami’ar SULE LAMIDO UNIVERSITY
A cikin makon nan ne dai kora ta turnuke gajimare kan batun wani kudiri da ake ganin zai gurgunta jami'ar, kudirin kuwa shi ne wanda zai janye wajibcin biyan kashi 2% na abinda kowacce…
Read More...
Read More...
Mutane Dubu 51 sun rasa muhallansu, 23 sun mutu a kananan hukumomi 24 na Jigawa
Babban sakataren hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Jigawa SEMA Yusuf Babura shine ya tabbatar da mutuwar mutane 21 a jiya, wanda yace mafiya yawa kananan yara ne.
Read More...
Read More...
Ofishin NOA ya gudanar da taron fadakarwa kan Korona a Malam-Dori
A jawabin da ya gabatar Daraktan hukumar na jiha, Malam Shu`aibu Karamba Haruna yayi dogon bayani akan matakan da ya kamata a dauka domin kare yaduwar cutar Covid-19.
Read More...
Read More...
Kungiyoyi 80 zasu yi zanga-zanga a Nijeriya har da ta kwadago
An rawaito cewa kungiyyar yan kwadago a jiya ta gudanar da wani taron tattaunawa domin samun bakin zaren yanda zasu gudanar da zanga zangar
Read More...
Read More...
Mutane 16, Daruruwan Gidaje, Dukiyoyi da yawa sun salwanta a Kananan hukumomi 7 a Jigawa
Sakataren zartarwa na hukumar agajin gaggawa ta jiha, Yusuf Sani Babura, ya sanar da haka yayin wata ganawa da manema labarai a Dutse.
Read More...
Read More...
Za a fito da sabbin hanyoyin tafiyar da manyan makarantu a Jigawa – Lawan Yunusa Danzomo
Kwamishinan ya yi wannan kiran ne lokacin kaddamar da kwamitin da zai tsara ka’idojin aikin ma’aikatan kwalejojin fasaha wanda aka gudanar a kwalejin fasaha ta jiha dake Dutse.
Read More...
Read More...
Matsala: Hukumar agajin gaggawa ta yi hasashen samun ambaliyar ruwa a kananan hukumomi 12 a Jigawa
Jami’in hukumar mai kula da ofishin hukumar na shiyyar Kano, Sanusi Ado ya bayyana haka a lokacin gangamin wayar da kan alumma kan matakan kariya daga ambaliyar ruwa a Dutse.
Read More...
Read More...
Dalilin da ya sanya sai gobe sabuwar shekarar musulunci zata fara
Hakan na nufin cewa yau, Alhamis ita ce ranar talatin ga watan Dhul-Hijjah, shekara ta 1442 bayan hijrah, yayin da gobe Juma’a zata zamo daya ga watan Muharamm, a sabuwar shekarar…
Read More...
Read More...