Browsing Category
Jigawa
Sheikh Dahiru Bauchi Yayi Suka Kan Maganar Haramta Almajirci
Malamin ya ayyana cewa Almajirai suna da ‘yancin gudanar da addininsu ba tare da wata tsangwama ba a kudin tsarin mulki.
Read More...
Read More...
Yansanda A Jigawa Sun Yi Wata Babbar Damka
A wata sanarwa da kakakin rundunar SP Abdu Jinjiri ya bayar, ta bayyana sunan mutanen da suka hada da Najib Salisu mazaunin Tarauni a Kano da Yusif Ibrahim mazaunin Dala a Kano da kuma…
Read More...
Read More...
Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Lakume Rayuka A Jigawa
Kakakin rundunar SP Abdu Jinjiri, shine ya tabbatar da hakan ga manema labarai, inda yace lamarin ya auku ne a ranar juma’a, da misalin karfe 1 da mintuna 35 na rana.
Read More...
Read More...
Yan Sanda A Jigawa Sun Yi Gagarumar Nasara
Kwamishinan yansanda na jiha, Usman Sule Gomna, ya sanar da haka a taron manema labarai a Dutse.
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jigawa ta rabawa manoma 50 sabon irin shuka dan Brazil
Mai bawa Gwamna shawara kan noman shinkafa, Alhaji Jamilu Dan-Mallam ya bayyana haka lokacin da ya jagoranci wata tawaga ta masu ruwa da tsaki a aikin gona zuwa wasu fadamu dake kananan…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta Raini Dashen itatuwa Miliyan 2 da Rabi a bana
Yace za a raba dashen itatuwan ne ga al’umma kyauta domin dasawa a masallatai da gonaki da asibitoci da makarantu da kuma sauran wuraren taruwar jama’a.
Read More...
Read More...
Dabarun yin rubutu mai ma’ana a kafar yada labarun Zamani (social media)
Kada ka zama kamar mahaukacin kare da komai ya gani zai yi ta yin haushi a Social Media babu dalili, ka tabbatar abinda ka rubuta zai amfane ka ko waninka.
Read More...
Read More...
Da Matsala: Mutane Miliyan 13 Zasu Rasa Aikinsu A Nijeriya – Rahoto
Babbar mai magana da yawun bakin hukumar, Elisabeth Baris ta fada cikin wata sanarwar da hukumar ta fitar cewa ana bukatar kudi sama da dala Miliyan 182 domin cigaban ayyukan ceton…
Read More...
Read More...
Sauran Kiris Duk Masu Korona A Jigawa Su Warke
Wadannan shawarwari ne a takaice da zasu iya taimakawa idan ka san su kafin ka fara koyon programming. Sai dai a kullum abunda ake kara fadakar damu dashi juriya, hakuri da kuma…
Read More...
Read More...
Lallai Ya Kamata A Yiwa Dokar Fyaɗe Garambawul – Kungiyoyin Kare Haƙƙin Mata
A shafukan sada zumunta ma, mutane da dama na ta nuna bacin ransu da kuma kokarin kwato wa matashiyar da kuma yarinyar ‘yancinsu, tare da kawo karshen matsalar fyade a ƙasar nan.
Read More...
Read More...