Cibiyar Kula da Yaran Da Aka Ciwa Zarafi wanda take Asibitin Gambo Sawaba ta Jihar Kaduna, ta ce ta samu rahoton korafe-korafen Cin Zarafin Yara yan Kasa da shekara 17 kimanin su 652 tsakanin watan Fabreru na 2019 zuwa Agusta na 2021. Shugabar Cibiyar Hajiya Amina Ladan, ita ce ta bayyana hakan Continue reading
Al’ajabi
Akalla mutane 10 ne suka mutu sakamakon hadarin Mota a karamar hukumar Garki ta nan Jihar Jigawa. Mutanen 10 sun mutu ne a sanadiyar hadarin motar da ya faru a kyauyen Dadin Duniya na karamar hukumar ta Garki. Wani shaidar gani da Ido mai suna Ibrahim Shehu, ya tabbatar da faruwar hakan ga manema labarai, […]Continue reading
‘Yansanda a jihar Jigawa sun kama wani mutum dan shekara 35 mai suna Abdulmumini Abdullahi, bisa zargin cakawa matarsa mai shekara 25 adda, lamarin da yayi sanadiyyar mutuwarta a yankin karamar hukumar Babura ta jiharnan. Kakakin ‘yansanda na jiha, ASP Lawan Shiisu Adam, ya tabbatar da kamen cikin wata sanarwa da ya fitar a Dutse. […]Continue reading
Akalla fasinjoji 12 ne suka rasa rayukansu a jiya litinin a babbar hanyar kaduna zuwa Abuja, bayan motar da suke ciki tayi mummunan hadari. Yayinda mutane 6 suka jikkata, wanda kuma su ke karbar magani a asibiti. Kwamishin tsaro da harkokin cikin gida na jihar Kaduna Samuel Auwan shine ya tabbatar da faruwar lamarin, inda […]Continue reading
A wani Labarin kuma, Rundunar Hukumar Tsaro ta Civil Defence ta kama wani Dan Achaba mai shekaru 35 bisa yunkurin sace wasu Dalibai 2 a jihar Katsina. An kama Mutumin mai suna Abdurrashid Mohammed, wanda yake zaune a unguwar Jangefe ta jihar, tare da mikashi ga Ofishin hukumar dake Katsina. Da yake zantawa da manema […]Continue reading
Mutane biyar sun mutu yayin da wasu biyu suka bace sakamakon ruwan sama da aka yi a garin Potiskum na jihar Yobe. Yankunan da abin ya shafa a cewar wani mazaunin yankin, Adamu Yunusa sun hada da Tandari da Yindiski da Dadin Kowa da Gadan Talaka da kuma gundumar Jigawa. Da yake tabbatar da faruwar […]Continue reading
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar mutane 14 a wani hadarin mota a karamar hukumar Ringim. Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, ASP Lawan Shiisu Adam ya tabbatar da faruwar lamarin a yau a Dutse. Shiisu Adam ya ce hadarin ya faru ne a ranar Litinin da misalin […]Continue reading
Rundunar Yan Sanda ta kama Kimanin mutane 13 bisa zargin su da kisan da akayi cikin karshen Makon da ya gabata. Kakakin Rundunar Yan Sanda ta Kasa Frank Mba, shine ya tabbatar da hakan cikin wata sanarwa a jiya Litinin, inda ya ce kimanin mutane 33 aka kama bisa zargin su aikata laifukan. A cewarsa, […]Continue reading
Hukumar tsaron fararen hula, Civil Defense ta gargadi iyaye da a ko da yaushe suke sanya ido akan wadanda ‘ya’yansu ke mu’amala da su, musamman manya. Kwamandan hukumar na jihar Jigawa, Mustapha Talba, ya fitar da gargadin lokacin da yake jawabi ga manema labarai a ofishinsa dake Dutse. Yace gargadin ya zama tilas bayan ya […]Continue reading
Akalla kimanin jarirai 10 ne ake binnewa a kullum a babbar makabartar Gombe, wacca ke da nisan kilomita 3 daga babban birnin na Gombe. Ma,aikatan dake kula da wannan makabartar ne suka bayyana hakan a lokacin da suke tattauanwa da gidan jarida na Dailytrust, inda suka kara da cewa cikin watanni uku da suka gabata […]Continue reading