Browsing Category
Mayan Labarai
Majalisar wakilai ta bukaci NUC ta gaggauta dakatar da karin kudin karatu na jami’o’in kasar nan
Majalisar wakilai ta kasa ta bukaci hukumar kula da jami’o’i ta kasa (NUC) da ta gaggauta dakatar da aiwatar da karin kudin karatu na jami’o’in kasar nan.
Hakan ya biyo bayan!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutane tara tare da kona gidaje shida a jihar Filato
Wasu ‘yan bindiga sun kashe mutane tara tare da kona gidaje shida a unguwar Sabon Gari da ke karamar hukumar Mangu a jihar Filato.Jerry Datim, daya daga cikin shugabannin al’umma ne ya!-->…
Read More...
Read More...
An ceto wata budurwa mai shekaru 25 da mahaifinta ya kulleta a daki tsawon shekaru biyar
Jami’an tsaron farin kaya na Civil Defence a Jihar Jigawa sun ceto wata budurwa mai shekaru 25 da mahaifinta ya kulleta a daki tsawon shekaru biyar tana shan wahala.
An samu nasarar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Atiku da Peter Obi sun caccaki fadar shugaban kasa kan kin amincewa da rahoton EU kan zaben shugaban…
‘Yan takarar shugaban kasa na jam’yyar PDP da LP a zaben 2023, Atiku Abubakar da takwaransa Peter Obi, sun caccaki fadar shugaban kasa kan kin amincewa da rahoton karshe na kungiyar!-->…
Read More...
Read More...
NLC na shirin tattaunawa da shugaba Bola Tinubu kan batun tsawaita shekarun ritaya
Kungiyar Kwadago ta kasa NLC na shirin tattaunawa da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan batun tsawaita shekarun ritayar ma’aikatan zuwa shekaru 65.
Shugaban kungiyar NLC na kasa,!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Fadar shugaban kasa tayi watsi da rahoton EU kan zaben 2023
Gwamnatin tarayya ta yi watsi da rahoton ƙungiyar Tarayyar Turai (EU) game da sakamakon babban zaɓen 2023 da ya bai wa Bola Ahmed Tinubu nasarar zama shugaban ƙasa.
Cikin rahoton!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa ta musanta zargin da ake yi na kara farashin man zuwa N700
Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta musanta zargin da ake yiwa kungiyar na kara farashin man zuwa naira 700 a fadin kasa.
Shugaban kungiyar na shiyyar Kudu maso Yamma Dele!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kimanin manyan hafsoshin soja 100 da suka hada da janar-janar ne a Najeriya za su yi ritaya
Kimanin manyan hafsoshin soja 100 da suka hada da janar-janar, na sojin kasa da na sama da kuma na ruwa a Najeriya za su yi ritayar dole sakamakon nadin sabbin hafsoshin tsaro da!-->…
Read More...
Read More...
Kungiyar ADSI ta bukaci shugaba Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara musamman a yankin arewacin…
Kungiyar masu fafutukar goyon bayan cigaban Arewa (ADSI), ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya tunkari matsalar ilimin yara mata da yara da ba sa zuwa makaranta, musamman a!-->…
Read More...
Read More...
INEC ta ce nan ba da dadewa ba za ta dauki mataki kan dakatarwar da aka yi wa Hudu Ari
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce nan ba da dadewa ba za ta dauki mataki kan dakatarwar da aka yi wa kwamishinan zabe na jihar Adamawa, Hudu Ari.
Kwamishinan yada!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...