Browsing Category
Mayan Labarai
Janar Abdourahmane Tchiani ya ayyana kansa a matsayin sabon shugaban kasar Nijar
Janar Tchiani mai shekaru 62, ya kasance mai kula da tsaron fadar shugaban kasa tun shekara ta 2011, kuma tsohon shugaban kasar Mahamadou Issoufou ya kara masa girma zuwa mukamin Janar!-->…
Read More...
Read More...
ECOWAS za ta yi duk abin da ya dace don maido da dimokuradiyya a Nijar
A wata tattaunawa ta wayar tarho da shugaba Bola Tinubu da mataimakiyar shugaban kasar Amurka Kamala Harris da sakatare janar na majalisar dinkin duniya Antonio Guterres sun bayyana!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin tarayya tabbatar da ɓullar cutar anthrax a kasar a hukumance
Wata sanarwa da ma’aikatar noma da raya karkara ta ce an kai rahoton dabbobin da ke nuna alamun yiwuwar kamuwa da cutar anthrax a wata gona da ke Suleja a Jihar Neja zuwa ofishin!-->…
Read More...
Read More...
An fara gudanar da bincike a kan yadda ake sayar da barasa ‘mafi guba’ a Ogun
A jiya ne gwamnatin jihar Ogun ta ce ta fara gudanar da bincike a kan yadda ake sayar da barasa ‘mafi guba’ a wasu sassan jihar.
Gwamnatin ta ce hakan ya biyo bayan mutuwar wasu!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Hukumar Civil Defence sun tabbatar da kama wasu barayin mai
Jami’an hukumar tsaro ta Civil Defence a jihar Legas sun tabbatar da kama wasu barayin mai a yankin Ajah a jihar.
An kame wadanda ake zargi da satar man lokacin wani aikin sintiri!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Za a dauki mataki kan makeran da suke da hannu wajen samar da muggan makamai ga masu aikata laifuka
Rundunar yan sandan jihar Kano tace zata dauki mataki kan makeran da suke da hannu wajen samar da muggan makamai ga masu aikata laifuka a jihar.
Kwamishinan yan sandan jihar CP!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Kwamittin rabon arzikin kasa ya raba kudi ₦907,054,000,000 a watan Yuni
Kwamittin rabon arzikin kasa ya raba kudi naira bilyan dari tara da bakwai da naira milyan hamsin da hudu ga gwamnatin tarayya da jihohi da kananan hukumomi a watan Yuni 2023.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Tinubu ya amince da kafa asusun gina ababen more rayuwa
Shugaban kasa Bola Ahemd Tinubu ya amince da kafa asusun gina ababen more rayuwa a jihohin kasar 36, a wani mataki na rage wa yan kasar radadin cire tarafın man fetur.
Shugaban ya!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Sojojin hayar Rasha za su ci gaba da ayyukansu a ƙasashen Afirka
Shugaban Kamfanin sojojin hayar Rasha na Wagner Yevgeny Prigozhin ya shaida wa gidan talbijin na 'Afrique Media TV' cewa sojojinsa za su ci gaba da ayyukansu a inda suke a yanzu a!-->…
Read More...
Read More...
An kaddamar da wani shiri na gwajin cutar HIV na kai-da-kai
Kasar Ghana ta kaddamar da wani shiri na gwajin cuta mai karya garkuwar jiki na kai-da-kai a wani bangare na kokarin dakile yaduwar cutar a kasar.
shirin zai ba wa 'yan Ghana damar!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...