Browsing Category
Mayan Labarai
Tsarin da ya kunshi siyasa, diflomasiyya da kuma tsaro ya kamata a bi wajen tinkarar al’amura…
Shugabannin tsaro na kungiyar ECOWAS sun ce kamata ya yi a samar da cikakken tsarin da ya kunshi siyasa, diflomasiyya da kuma tsaro wajen tinkarar al'amura a Jamhuriyar Nijar.
!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin Kano tayi kira da a rage kudin rijistar Jami’ar BUK domin dalibai marasa galihu
Gwamnatin jihar Kano ta koka kan karin kudin rajistar daliban da hukumomin jami’ar Bayero dake Kano, BUK suka yi ba zato ba tsammani.
Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da babban!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Gwamnatin jihar Zamfara ta karbi ‘yan mata hudu da ‘yan ta’adda suka sace a watan Janairu
Gwamnatin jihar Zamfara ta karbi ‘yan mata hudu da ‘yan ta’adda suka sace a watan Janairu bayan da masu garkuwa da su suka sake su.
Kamfanin dillancin labarai na kasa NAN ya rawaito!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Shugaba Bola Tinubu ya bukaci taimakon burtaniya wajen kare kasashen yammacin Afrika
Shugaba Bola Tinubu ya yi kira ga gwamnatin Burtaniya da ta kara karfafa dangantakarta da Najeriya da Afirka ta hanyar kara zuba jari a sassa daban-daban domin ganin nahiyar Afirka ta!-->…
Read More...
Read More...
Faransa zata fara kwashe yan kasar ta daga jamhuriyar Nijar
Ma’aikatar harkokin kasasen wajen Faransa tace nan gaba kadan zata fara kwashe yan kasar ta daga jamhuriyar Nijar biyo bayan juyin mulki da sojoji sukayi a kasar.
Ofishin jakadancin!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Nuhu Ribadu ya gana da gwamnoni 5 na jihohin kudu maso gabas jiya a Abuja
Mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ya gana da gwamnoni 5 jihohin Kudu maso Gabas a Abuja jiya.
Duk da cewa ba a bayyana ajandar taron na sirri ga manema!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Risinawa a gaban majalisar ba ya nufin an tabbatar da wadanda aka tantance a matsayin ministoci
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, ya shaida wa wadanda aka tantance matsayin ministoci cewa risinawa lokacin da suke gaban majalisar hakan ba ya nufin an wanke su ko kuma!-->…
Read More...
Read More...
Bola Tinubu yayi alkawarin samar da motocin sufuri 3,000 ga matafiya a fadin Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yayi alkawarin samar da motocin sufuri a dukkan jihohin Najeriya da kananan hukumomin a farashi mai sauki.
Shugaban kasar ya ce gwamantin sa zata!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
‘Yan bindiga sun kashe maitamakin shugaban kungiyyar Izala a Kaduna
’Yan bindiga sun kashe manoma shida, cikinsu har da Mataimakin Shugaban kungiyar Izala na Karamar Hukumar Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna, Malam Yakubu Bugai.
Kazalika, rahotanni!-->!-->!-->…
Read More...
Read More...
Ana shirye shiryen shigo da wasu ‘yan mata kasar nan domin yin karuwanci da kuma sayar da jarirai
Hukumar hana safarar mutane ta kasa NAPTIP ta an karar da jami’anta da kuma gwamnatin tarayya cewa yanzu haka ana shirye shiryen shigo da wasu ‘yan mata kasar nan kuma jihar Edo daga!-->…
Read More...
Read More...