An samu fashewar bam a Unguwar Mangwaro dake karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, Rahotanni sun ce wasu yara guda 7 sun samu raunuka.

Kwamishinan tsaro na Jihar Samuel Aruwan ya tabbatar da aukuwar lamarin.

Related Posts

Leave a Reply

%d bloggers like this: