Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 36
Labarai

Malamai dubu 2,000 sun hadu a Kano domin yi wa Tinubu addu’ar samun nasara a 2027

Sawaba FM Radio May 24, 2026 0
Dan Majalisar Tarayya daga Jihar Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, ya hada malamai da limamai sama da 2,000 domin gudanar da addu’o’i na musamman ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu,…
Read More...
Labarai

Ɗan Ganduje Ya Sayi Fom Ɗin Takarar Majalisar Tarayya A NDC A

Sawaba FM Radio May 23, 2026 0
Abdulaziz Umar Ganduje, babban ɗan tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya sayi fom ɗin takarar kujerar Majalisar Wakilai ta Tarayya a ƙarƙashin jam’iyyar…
Read More...
Labarai

An Fara Sauya Launin Fentin Makarantar da Dan Bello Ya Gyara Bayan Suka

Sawaba FM Radio May 23, 2026 0
Wasu hotuna da gidan rediyon Freedom Radio ta wallafa sun nuna cewa an fara sauya launin fentin wata makaranta da Bello Habib Galadanchi, wanda aka fi sani da Dan Bello, ya gyara tare…
Read More...
Labarai

Tinubu Ya Samu Nasara A Zaɓen Fidda Gwani Na APC A Jigawa Da Kuri’u 206,520

Sawaba FM Radio May 23, 2026 0
Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya samu nasara a zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC da aka gudanar a Jihar Jigawa, inda ya tattara kuri’u 206,520. Da yake magana kan sakamakon,…
Read More...
Labarai

“Ina Karɓar Dala $600,000 (N825m) A Kowane Wasa” — Davido Ya Bayyana Kuɗin Da Yake Karɓa A Wasanni

Sawaba FM Radio May 23, 2026 0
Fitaccen mawakin Afrobeats ɗin nan na Najeriya, Davido, ya sake jawo ce-ce-ku-ce a shafukan sada zumunta bayan wani bidiyo nasa ya karaɗe intanet inda yake bayyana yawan kuɗin da yake…
Read More...
Labarai

PDP Ta Shirya Taron Tabbatar Da Mustapha Sule Lamido A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Jigawa Na 2027

Sawaba FM Radio May 23, 2026 0
Jam’iyyar PDP a Jihar Jigawa ta sanar da cewa za ta gudanar da taron tabbatar da Alhaji Mustapha Sule Lamido, wanda aka fi sani da Santurakin Dutse, a matsayin ɗan takarar gwamna na…
Read More...
Labarai

Kotun Legas ta yankewa shugaban makaranta ɗaurin rai-da-rai kan lalata da ɗaliba ’yar shekara 6

Hauwa'u Abbas Lalai May 22, 2026 0
Wata kotun musamman da ke sauraron laifukan cin zarafi da rikicin cikin gida a jihar Legas ta yanke wa wani mai makaranta, Benson Arinze, hukuncin ɗaurin rai-da-rai bayan samunsa da…
Read More...
Labarai

An kama matasa 10 da suka ɗaura wa kansu aure kan sadaki N3,000

Hauwa'u Abbas Lalai May 22, 2026 0
Wani lamari mai cike da cece-kuce ya girgiza al’umma a jihar Bauchi bayan da wasu matasa suka shirya tare da ɗaura wa abokinsu aure da budurwarsa mai shekara 18 kan sadaki Naira 3,000…
Read More...
Jigawa

Gwamnatin Jigawa ta fara shirin dakile ambaliya bayan hasashen NiMet

Hauwa'u Abbas Lalai May 22, 2026 0
Gwamnatin jihar Jigawa ta tura kwale-kwalen gaggawa guda 20 domin ƙarfafa ayyukan ceto da kwashe mutanen da ambaliyar ruwa ka iya shafa a yankunan da ke fuskantar barazanar ambaliya a…
Read More...
Labarai

Sai a yau Juma’a ne za a gudanar da zaben fidda gwani na kujerar gwamnoni a jihohin Bauchi da…

Sawaba FM Radio May 22, 2026 0
Jam’iyyar APC ta sanar da sauya ranar gudanar da zaɓen fidda gwani na kujerar gwamna a jihohin Bauchi da Kwara zuwa yau ranar Juma’a 22 ga watan Mayun 2026. Rahotanni sun nuna cewa…
Read More...
Previous 1 … 34 35 36 37 38 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

3 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

3 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

3 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.