Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 38
Labarai

Majalisar Wakilai Za Ta Yi Zaman Gaggawa Kan Jadawalin Zaɓen 2027

Hafsat Abubakar Feb 14, 2026 0
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta sanar cewa za ta koma zama na gaggawa a ranar Talata domin tattauna muhimman batutuwa da suka shafi jadawalin zaɓen shekarar 2027. Wannan mataki ya…
Read More...
Labarai

’Yan  Sanda A Cross River Sun Gano Gawarwaki Takwas A Ɗakin Ajiyar Gawa

Hafsat Abubakar Feb 14, 2026 0
Rundunar ’yan sandan jihar Cross River ta ce ta gano gawarwaki takwas da suka ruɓe a wani ɗakin ajiyar gawa a yankin Isong Inyang, dake ƙaramar hukumar Akamkpa. Rundunar ta…
Read More...
Tsaro

Majalissar Dokokin Amurka Ta Amince Da Kudurin Da Zai Kakaba Takunkumi Kan Wasu Mutane a Nijeriya

Zaliha Muhammad Ahmad Feb 11, 2026 0
Majalisar dokokin Amurka ta amince da wani kudiri mai suna Accolity Act na shekarar 2026, wanda ke da nufin kakaba takunkumi kan wasu mutane da ake zargi da take hakkin ’yancin addini…
Read More...
Lafiya

Kwamitin Ayyuka na Musamman Kan Tashohin Mota Da Filayen Jama’a na Jihar Kano Ya Karbe…

Zaliha Muhammad Ahmad Feb 11, 2026 0
Kwamitin Ayyuka na Musamman kan Tashoshin Mota da Filayen Jama’a na Jihar Kano ya mika magunguna marasa inganci da aka kiyasta kudinsu ya kai naira biliyan daya da rabi ga Hukumar…
Read More...
Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Kaddamar da Wani Gagarumin Rabon Tallafin Magunguna Da Abinci Mai Gina Jiki A…

Zaliha Muhammad Ahmad Feb 10, 2026 0
Gwamnatin Tarayya ta ƙaddamar da gagarumin rabon tallafin abinci da magunguna da abinci mai gina jiki a jihohin arewacin ƙasa 10 da ke fama da matsalolin jin kai. Jihohin da za su…
Read More...
Tsaro

Hukumar Shige Da Fice Ta Kasa (NIS) Ta Bayyana Cewa Ta Cabke Wata Mata Kan Zargin Safarar Mutane

Zaliha Muhammad Ahmad Feb 10, 2026 0
Hukumar Shige da Fice ta kasa (NIS) ta ce ta cafke wata da ake zargi da safarar mutane tare da ceto mata shida a kan iyakar Seme–Badagry a jihar Lagos. Kamun ya gudana ne karkashin…
Read More...
Labarai

An Kama Ɗa Kan Zargin Shirya Sace Mahaifinsa A Adamawa

Hafsat Abubakar Feb 10, 2026 0
Rundunar ’yan sandan Jihar Adamawa ta kama wasu mutane uku da ake zargi da hannu a sace Alhaji Ahmadu a garin Malabu, da ke Ƙaramar Hukumar Fufore. Lamarin ya ja hankalin jama’a saboda…
Read More...
Labarai

Najeriya Ta Sake Buɗe Iyakokinta da Ƙasashen Benin da Jamhuriyar Nijar A Jihar Kebbi

Hafsat Abubakar Feb 10, 2026 0
Najeriya ta sake buɗe iyakokinta da ƙasashen Benin da Jamhuriyar Nijar a Jihar Kebbi, domin ƙarfafa kasuwanci tsakanin ƙasashen da ke maƙwabtaka da juna. Hukumar Kwastam ta Ƙasa reshen…
Read More...
Labarai

Gwamna Bauchi Bala Mohammed Ya Sallami Kwamishinan Harkokin Tsaro Na Cikin Gida

Hafsat Abubakar Feb 9, 2026 0
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya sallami Kwamishinan Harkokin Tsaro na Cikin Gida, Alhaji Ibrahim Gambo Galadima, daga muƙaminsa. An bayyana hakan ne cikin wata gajeriyar…
Read More...
Labarai

Iyalan Mamatan da Aka Kashe A Uromi Sun Ce Har Yanzu Gwamnatin Edo Ba Ta Biya Su Diyya Ba

Hafsat Abubakar Feb 9, 2026 0
Gwamnatin Jihar Edo na fuskantar suka, bayan da iyalan waɗanda aka kashe a kisan gillar Uromi suka ce har yanzu ba a biya su diyya ba, duk da cikar watanni goma sha ɗaya da faruwar…
Read More...
Previous 1 … 36 37 38 39 40 … 697 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.