Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 40
Tsaro

‘Yan Sandan Filin Jirgin SamaN Lagos Sun Kama Wani Matashi Kan Zargin Damfarar N48.5m Ta Kafafen…

Hafsat Abubakar Feb 4, 2026 0
Rundunar ‘yan sandan filin jirgin sama ta Lagos ta ce ta kama wani matashi ɗan shekara 24 da ake zargi da hannu a wata babbar damfara da ta kai kimanin naira miliyan 48 da dubu dari…
Read More...
Tsaro

Amurka Ta Tabbatar da Turo Dakarunta Zuwa Najeriya Domin Yaƙi da Ta’addanci

Hafsat Abubakar Feb 4, 2026 0
Rundunar sojin Amurka ta tabbatar da turo rukunin dakarunta zuwa Najeriya, wannan shine karon farko da Amurka ta amince a hukumance da kasancewar sojojinta a ƙasar tun bayan hare-haren…
Read More...
Labarai

NDLEA Na Neman Al’umma Ta Goyi Bayan Shirye-Shiryenta Na Yaƙi da Noman Wiwi

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Shugaban Hukumar Yaki da Ta’ammuli da Miyagun Kwayoyi ta Lasa (NDLEA), Birgediya Janar Mohamed Marwa (mai ritaya), ya yi kira da a goyawa hukumar baya kan sabbin shirye-shiryen da ta…
Read More...
Labarai

APC Ta Bayyana Fara Sayar da Form Din Takarar Kujerun Jam’iyyarta

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki ta sanar da fara sayar da form din nuna sha’awa a fadin kasar nan gabanin babban zaben 2027. Hakan na kunshe ne cikin wata…
Read More...
Labarai

An Kashe Mai Sayar Da Doya Da Ƙwai Kan N200 A Kano

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
An kashe wani mai sayar da doya da ƙwai, Sulaiman Muhammad, bayan kaurewar rikici kan Naira 200 a Unguwar Medile Turba, da ke ƙaramar hukumar Kumbotso, a Jihar Kano. Lamarin ya faru…
Read More...
Labarai

‘Yan Nijeriya Miliyan 140 Za Su Faɗa Ƙagin Talauci A 2026 – Masani

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Masanin tattalin arziƙi, Franklin Ngwu, ya yi gargaɗin cewa aƙalla mutane miliyan 140 a Nijeriya na iya faɗawa cikin ƙangin talauci a shekarar 2026 duk da sauye-sauyen tattalin arziƙi…
Read More...
Labarai

Kashi 72 Na Ɗalibai Sun Lashe Jarabawar NECO Ta 2025

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Hukumar Shirya Jarabawa ta Ƙasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar na shekarar 2025 wato External Senior School Certificate Examination (SSCE), kwanaki 52 bayan kammala jarabawar. …
Read More...
Labarai

Umarnin Buhari Na Bi Wajen Sabinta Kudin Najeriya

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Shaidar EFCC a kotun FCT ta shaida cewa tsohon Gwamnan CBN, Godwin Emefiele, ya bi umarnin tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na buga sabbin takardun naira a cikin gida. A yayin…
Read More...
Labarai

Kwankwasiyya Ta Musanta Iƙirarin Saka Sharaɗi Don Sauya Sheƙar Kwankwaso

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Ƙungiyar Kwankwasiyya ta musanta ikirarin da wasu ke yaɗawa na cewa jagaran tafitar Dokta Rabi'u Musa Kwankwanso ya saka sharaɗin komawarsa APC. Wasu rahotonni da ke yawo musamman a…
Read More...
Labarai

Matashin Likitan Najeriya Ya Rasu Bayan Kamuwa da Zazzabin Lassa Daga Wurin Mara Lafiya

Aliyu Abubakar Feb 3, 2026 0
Al’ummar Asibitin Koyarwa na Jami’ar Bingham (BHUTH) da ke Jos, Jihar Plateau, sun shiga jimami bayan rasuwar wata matashiyar likita, Dr. Salome Oboyi, wadda ta rasu ranar Litinin, 2…
Read More...
Previous 1 … 38 39 40 41 42 … 697 Next

Latest News

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba da Ƙwazon…

Prev Next 1 of 1,742
Popular Topics
  • Labarai6312
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta…

1 week ago

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga…

1 week ago

Trump Ya Aike Wa Tinubu Wasiƙa, Ya Yaba…

1 week ago
Prev Next 1 of 1,742

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

IFFHS Ta Saɓa da FIFA, Ta Ayyana Lionel Messi A Matsayin…

Casemiro Ya Koma Inter Miami Kyauta Bayan Karewar…

Hisbah Ta Gargadi Masu Neman Shiga Shirin Auren Gata Kan…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.