Mutane Dubu 51 sun rasa muhallansu, 23 sun mutu a kananan hukumomi 24 na Jigawa
Babban sakataren hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Jigawa SEMA Yusuf Babura shine ya tabbatar da mutuwar mutane 21 a jiya, wanda yace mafiya yawa kananan yara ne.
Read More...
Read More...