Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 694
Labarai

Gwamnatin Buhari Ta Ƙaro Jiragen Yaƙi Don Gamawa Da Matsalar Tsaro

Sawaba FM Oct 14, 2019 0
Rundunar Sojin Saman Nijeriya (NAF) ta sake sayen sabbin jiragen sama na yaki domin cigaba da murkushe burbushin matsalar tsaro a kasar nan. A watan Janairun wannan shekara ta 2019…
Read More...
Labarai

Babbar Magana: Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Soke Zaɓen Dino Melaye

Sawaba FM Oct 11, 2019 0
A ranar Juma’a ne Kotun Ɗaukaka Ƙara ta soke zaɓen Sanata Dino Melaye, sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a Majalisar Dattijai. “Yanzu-yanzu nayi rashin nasara a Kotun Ɗaukaka Ƙara,…
Read More...
Labarai

Ɗangote Ya Buɗe Kamfanin Tumatirin Gwangwani A Kano

Sawaba FM Oct 7, 2019 0
Kamfanin sarrafa tumatiri na Ɗangote ya kafa gidan rainon Tumatiri da kuɗinsa ya tasamma Naira biliyan 3 da ake kira da Green House Nursery a nan Kano, wanda aka tsara zai dinga samar…
Read More...
Labarai

Sai An Rage Ma’aikata Kafin A Fara Biyan Mafi Ƙarancin Albashi- Ngige

Sawaba FM Oct 4, 2019 0
A jiya Alhamis ne Ministan Ƙwadago Da Samar Da Aikin Yi, Dakta Chris Ngige, ya ce buƙatar Ƙungiyar Ƙwadago na neman sabon mafi ƙarancin albashi zai sa Gwamnatin Tarayyar ta kashe…
Read More...
Al'ajabi

Abubuwa 10 Da Aka Gano Kan Nijeriya

Sawaba FM Oct 3, 2019 0
Ayayin da aka Kammala gudanar da al’amuran bikin tunawa da cikar Najeriya shekaru hamsin da tara (59) da samun ‘yanci kai, Sawaba FM tayi waiwaye domin nazarin wasu jerin mu’himman…
Read More...
Uncategorized

Buhari Ya Taya Ganduje Murnar Nasara A Kotu

Sawaba FM Oct 2, 2019 0
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya taya Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje murnar nasarar da da ya samu a kotun sauraron kararrakin zaɓe. Shugaba Buhari ya bayyana hakan…
Read More...
Labarai

Nasarorin Da Najeriya Ta Samu A Harkokin Wasanni Tun Bayan Samun Ƴanci

Sawaba FM Oct 1, 2019 0
Wasanni na da muhimmacin gaske wajen samar da lafiyar jiki da kuma habbaka tattalin arzikin kasa da kawo hadin kai musamman ga matasa wadanda ake gannin sune mayan gobe, hakan ta sanya…
Read More...
Jigawa

Duba Sunayen Mutane 11 Da Badaru Zai Naɗa Kwamishinoni

Sawaba FM Sep 24, 2019 0
A yau ne gwamnan jihar Jigawa Muhammad Abubakar Badaru ya miƙawa Majalisar dokokin jihar sunayen mutane 11 Waɗanda zai naɗa muƙamin kwamishinoni. Kakakin majalisar, Idris Garba…
Read More...
Labarai

Abin Mamaki: Gwamnan Kaduna Ya Sa Ɗansa A Firamaren Gwamnati

Sawaba FM Sep 23, 2019 0
A ranar Litinin ne Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya sa ɗansa mai shekaru shida da haihuwa, Abubakar Al-Siddique El-Rufa’i a makarantar firamare mallakin Gwamnatin Jihar, Kaduna…
Read More...
Labarai

Kwalliya Na Biyan Kuɗin Sabulu Kan Rufe Iyakokin Najeriya – Buhari

Sawaba FM Sep 22, 2019 0
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ce kwalliya na biyan kudin sabulu dangane da matakin gwamnatinsa na wucin gadi kan rufe kan iyakokin kasar na kasa. Shugaba Buhari ya bayyana haka…
Read More...
Previous 1 … 692 693 694 695 696 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

3 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

3 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

3 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.