Publisher Publisher - Fitilar Rayuwa!

  • Gida
  • Labarai
  • Siyasa
  • Ilimi
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Al’ajabi
  • Nishadi
  • Tsaro
  • Addini
Sawaba Radio 104.9 FM
  • Home
  • Page 693
Uncategorized

Za a yiwa yara miliyan 1 da dubu 800 allurar rigakafin kyanda da sankarau a jihar Jigawa

Kabir Musa Ringim Nov 17, 2019 0
Hukumar lafiya matakin farko a nan jihar Jigawa tace zata yiwa yara akalla miliyan 1 da Dubu 800 allurar rigakafin kyanda da sankarau a jiharnan. Sakataren zartarwa na hukumar, Dr.…
Read More...
Uncategorized

An fara bincike kan kawo karshen tsufa!

Kabir Musa Ringim Nov 14, 2019 0
Wata jami’a a tsakiyar kasar Isra’ila ta bayar da rahoton cewa kasashen Israila da Jamus zasu assasa wata cibiyar hadin gwiwa ta kasa da kasa, domin yin bincike akan hanyoyin magance…
Read More...
Uncategorized

Gwamnatin jihar Bauchi ta sanya hannun akan yarjejeniyar fahimtar juna da kamfanin jiragen sama na…

Kabir Musa Ringim Nov 14, 2019 0
Gwamnatin jihar Bauchi ta sanya hannun akan yarjejeniyar fahimtar juna da kamfanin jiragen sama na MaxAir, domin jigilar matafiya a kullum, tsakanin Bauchi da Abuja. Da yake jawabi…
Read More...
Uncategorized

Gwamnatin Kano za ta gyara titin zuwa sansanin horas da masu yiwa kasa hidima NYSC

Kabir Musa Ringim Nov 14, 2019 0
Gwamna Abdullahi Umar Ganduje na jihar Kano ya tabbatar da alkawarin gwamnatinsa na gyara titin zuwa sansanin horas da masu yiwa kasa hidima NYSC na dindindin a karamar hukumar karaye…
Read More...
Uncategorized

Hukumar ruwan sha ta Jihar Jigawa ta mayar da gidajen ruwa masu amfani da man gas zuwa hasken rana…

Kabir Musa Ringim Nov 14, 2019 0
Hukumar ruwan sha ta jihar Jigawa ta mayar da gidajen ruwa masu amfani da man gas zuwa hasken rana guda 44 a fadin jiharnan, cikin shekaru 4. Manajan Daraktan Hukumar Injiniya…
Read More...
Al'ajabi

Mai Dokar Bacci: Dansanda Da Wani Sun Shiga Hannu Bayan Aikata Laifi

Sawaba FM Nov 12, 2019 0
Hukumar da ke hana sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, reshen jihar Yobe, tace ta kama jam’in dan sanda da kuma wani mai safarar miyagun kwayoyi wadanda aka boye sunan su, bisa kama…
Read More...
Jigawa

Fannoni biyu da suka samu kaso mafi yawa a kasafin kuɗin Jigawa 2019

Sawaba FM Nov 6, 2019 0
Gwamna Muhammad Badru Abubakar ya gabatar da kudirin dokar kasafin kudin shekara mai zuwa na sama da Naira miliyan dubu dari da hamsin da biyu da miliyan dari tara ga Majalisar dokokin…
Read More...
Jigawa

An Ginawa Masu Hidimtawa Ƙasa Sabon Masauki A Kazaure

Sawaba FM Oct 27, 2019 0
Gwamnatin jihar Jigawa tayi bikin mika sabon masaukin masu yiwa kasa hidima, NYSC, da ta gina ga Hukumar masu yiwa kasa hidima, a garin Kazaure. Gwamna Muhammad Badaru Abubakar,…
Read More...
Labarai

Kalli Hotunan Buhari Da Shugaban Ƙasar Rasha Vladmir Putin

Sawaba FM Oct 23, 2019 0
A cigaba da gudanar da taron karfafa dankon dangantaka tsakanin nahiyar Afrika da ƙasar Rasha a taron Russia-Africa Forum yau ga wasu daga cikin hotunan da aka dauka yau yayin taron. …
Read More...
Labarai

Cikakken Bayanin Yadda Gwamnati Da Ƙungiyar Suka Cimma Matsaya

Sawaba FM Oct 18, 2019 0
Bayan kwanaki suna zazzafar tattaunawa, Gwamnatin Najeriya da Ƙungiyar Ƙwadago sun cimma matsaya bisa tsarin da ya kamata a bi wajen biyan sabon mafi ƙarancin albashi. An shafe…
Read More...
Previous 1 … 691 692 693 694 695 … 712 Next

Latest News

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen Sada Zumunta Kisan…

Prev Next 1 of 1,778
Popular Topics
  • Labarai6456
  • Siyasa857
  • Tsaro817
  • Jigawa500
  • Mayan Labarai483

Most Read

Labarai

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da…

3 weeks ago

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya…

3 weeks ago

Yadda Aka Yi Wa Mai Sharhi A Kafafen…

3 weeks ago
Prev Next 1 of 1,778

Recent Posts

Most Read

Kamfanonin kula da jirage sun dakatar da ayyuka ga Max Air…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Ana fargabar ƙarin tashin farashin gas na girki a Najeriya

Majalisar Zartarwa ta Jigawa ta amince da manyan ayyukan ci…

Matatar Dangote ta rage farashin fetur zuwa Naira 1,200…

Prev Next 1 of 19

Ilimi

Gwamnatin Jigawa za ta gina tituna masu tsawon kilomita…

Rana za ta kasance a saitin saman Ka’aba a ranar Babbar…

NYSC ta sanya ranar 10 ga Yuni domin fara sansanin 2026…

Rahoto

’Yan Sanda Sun Kwato Miyagun Kwayoyi 5,916, Sun Kama…

’Yan Sanda Sun Kwato Wayoyi 41 da Kwayoyi da Ake Zargin Sun…

Diphtheria: Adadin Waɗanda Suka Mutu Ya Karu Zuwa 27 A…

Kasashen waje

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Girke-Girke

In da Yaƙin Iran Ya Yi Tsawo da An Faɗa Cikin Bala’i…

Gwamnatin Bangladesh ta hana a yi layya da bijimin da ake…

EU ta ci Temu tarar dala miliyan 232 kan gazawa wajen…

Kotu ta tabbatar Jonathan na da damar sake tsayawa takarar…

  • Home
  • FAQs
  • About
  • Contact us
© 2026 - Sawaba Radio 104.9 FM. All Rights Reserved.
Website Design: Sawaba New Media
Sign in / Join
  • Likes
  • Followers
  • Subscribers
  • Followers

Welcome, Login to your account.

Forget password?
No account? Sign Up
Sign in

Recover your password.

A password will be e-mailed to you.