Home Posts tagged Kaduna
Education Labarai Mayan Labarai Siyasa

Abin Mamaki: Gwamnan Kaduna Ya Sa Ɗansa A Firamaren Gwamnati

A ranar Litinin ne Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufa’i ya sa ɗansa mai shekaru shida da haihuwa, Abubakar Al-Siddique El-Rufa’i a makarantar firamare mallakin Gwamnatin Jihar, Kaduna Capital School. Ana ganin hakan a matsayin wani cika alƙawarin kamfe da Gwamna El-Rufa’i ya yi a 2017, lokacin da ya bayyana yunƙurinsa na gyara ɓangaren ilimi a […]Continue reading